@sardauna_shoot.ng: Allah ya Jikan Mai martaba Marigayi Sarkin Gumel, Alh. Ahmad Muhammad Sani Na II, Allah ya masa rahama. 💔😭 #AbbaIsWorking #sardaunashoot #viralvideo #fyp
Abba Is Working
Region: NG
Friday 04 September 2026 18:16:11 GMT
Music
Download
Comments
farouq_majidadi :
Zama da mutane lfy shine dadin rayuwa. Allah yamasa rahama
2026-09-04 20:18:42
54
Husna 🦋🤍 :
Allah y maka rahama baba🙏🥹
2026-09-04 21:25:13
7
Dillali estate :
Allah sarki mun sheda mutumin kirki ne daga inda mutanen shi suke jimami
2026-09-04 19:22:47
18
user9199024526668 :
sorry sorry 🙏
2026-09-04 20:17:47
0
najaatumustapha49 :
Allah yajikan sarkin gumel
2026-09-04 20:35:16
5
MAIJAMA'A TV :
Allahu kbar Allah yyi mishi rhm
2026-09-04 19:46:55
11
muh.d islamic :
allah jikansa
2026-09-04 20:36:39
5
Ismaeel :
Allah yajikan me Martaba
2026-09-04 19:50:07
9
ummuramadan :
May Allah grant him Aljannatul fiddaus
2026-09-04 19:50:24
1
ADAM SHARADA :
Allah ya ba shi aljanna maɗaukakiya
2026-09-04 18:38:32
7
autar ummi🥰 :
wlh minyi Rashi Allah ya jikanka 😢😢😢
2026-09-04 21:11:46
3
Danmasani1025 :
Allahu Akbar
Allah ya gafarta masa
2026-09-04 21:11:52
3
KARIBU ADAM :
Allah yajikan mai martaba
2026-09-04 21:03:59
3
Abduljalal43 :
Allah ya jinkasa da rahama
2026-09-04 19:45:49
3
🌸Eshaty🌸🌹 :
Allah yajiqanshi da rahama
2026-09-04 20:45:06
2
yahaya Musa :
waye yarasu
2026-09-04 19:12:12
0
Sumy’s culinary house :
Allah ya gafarta mishi…rayuwa kenan
2026-09-04 19:38:36
2
areyoushermuneeyr :
Allah yasa aljannah makomarsa
2026-09-04 21:13:59
1
Bata1443 :
Ameen
2026-09-04 19:47:14
1
IBRAHIM YOYO 1001 :
Allah jikansa
2026-09-04 19:50:47
1
Muh'd Al-amin Muh'd :
Oga yau Babu content acikin Kano ansallako makota... Allah yeji kan sarki da rahama
2026-09-04 18:26:39
4
Saudat Mohammad :
Masha allah Allah yasa yadache
2026-09-04 20:20:10
1
on.top clo.thing :
Allah sarki yadace wannan mutane
2026-09-04 20:57:28
1
safiyagimi :
Allah yasa ka tafi a saa
2026-09-04 19:45:58
1
Hasheem Garba Muhammad :
Ubangiji Allah ya masa Rahama yasa mutuwa hutu ce agareshi
2026-09-04 20:02:34
1
To see more videos from user @sardauna_shoot.ng, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.