@dan.masani09: #fvaraltiktok

Dan masani
Dan masani
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 04 September 2026 18:43:59 GMT
157058
30213
796
346

Music

Download

Comments

bello_kiyawa
Bello.....✍️ :
May God bless your future 🙏
2026-09-06 11:15:28
0
halifiyaamatullah0
Halifiya Amatullah :
haka yayana yake dibar ruwa agidan mu ko ranar da zai mutu saida yadebo ruwa ashe harda na wankan gawar sa yadebo ubangiji yasa samari aljanna yaya 😭😭
2026-09-06 13:54:18
247
sadiqp.z
Sadiq p.z :
Masha Allah. Ga shawara mu tara kudi mu siya masa Kura me jarka 6 zai samu sauki wajen diban ruwan gidan su. koya kuka gani yan comment sections.
2026-09-05 09:51:09
261
mohammedmaina1989
Mohammedmaina1989 Maina :
masha Allah bless you my brother 🙏🙏☝️💯💯✍️🧎
2026-09-06 11:22:50
0
dansanata67gmail.com
D SENERTOR 001  :
God god bless bro 👊
2026-09-06 18:06:04
0
amminansar
AL'ansaar💕💕 :
God bless you bro 🥰😋👍
2026-09-06 19:39:30
0
alaweeyyah_wakili
Alaweeyyah_wakili❤️🕋 :
Allah yasa kagama da duniya lfy
2026-09-06 09:30:47
42
show1609
hafsat :
Allah kayima yayan mu albarka kasa suxama masu tausayi
2026-09-05 09:07:40
45
jhklhojy
Aminu love my mom :
masha Allah i love my mom so much oga
2026-09-06 15:29:46
0
baffabaffayo
Bappa Baffayo :
Hanyar samun arziki duniya da lahira, shine bin iyaye.
2026-09-04 20:54:20
42
asmaualiyu2130
Asmee_Collection2130 :
Allah yai maka Albarka🙏 ka gama dacewa duniya da kiyama tunda kana farantwa Mamanka 🙏
2026-09-04 20:41:55
72
s.man97665
S Man :
Allah yayi maka albarka. ya rabaka da su lafiya
2026-09-05 08:54:50
16
ahmad.a.ismail1
Ahmad.A.isma,il :
fatan alkairi my brother
2026-09-06 11:54:21
1
maman.affan964
maman affan :
allah yayimaka albarka
2026-09-04 20:43:09
7
mirror3173
Mirror🪞 :
Allah yayi masa albarka yasa ya debo ruwan arziqi
2026-09-05 15:13:45
16
isahabdullahi73
Isah Abdullahi :
Allah yayi maka albarka harka sani kuka Allah kajikan mahaifiyata 😭😭😭🤲🤲🤲🤲
2026-09-05 20:13:29
6
bin.saleh37
NA GIDAN SHEHU 🙇❤️ :
Wannan shine sirrina na nasara 🥰
2026-09-05 16:30:29
16
babynbaby853
Maman nihal :
Ya Allah muda muka rasa namu Allah yasa mu zame musu Yaya na gari Wanda zamu dage da binsu da addu'a🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
2026-09-04 19:09:23
5
mukhtar.muhammad53
Mukhtar dgaladeemah :
Allah sarki nayiwa mahaifiyata diban ruwa sosai Amn ni gashi nayi gidan kaina , harda bohol ruwa ko Ina agidana har itace saida najawa famfo
2026-09-05 12:16:07
9
marmah.zee
marmah zee :
😭😭😭 Allah sarki Allah yayi maka abinda zato bai taba zata ba
2026-09-04 23:19:28
8
arfa0740
maman afif :
Allah yayi albarka
2026-09-06 20:25:18
0
user6032186124036
mamana Aisha :
Masha allah
2026-09-05 13:08:52
1
sarauniyaa01
SARAUNIYAA01 :
Ikon Allah
2026-09-06 12:05:57
0
najaatu264
naja'atu264 :
Masha Allah
2026-09-06 12:52:39
0
hafah895
hafah :
@1111121121111
2026-09-05 22:29:18
0
To see more videos from user @dan.masani09, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About