@firinking: #viral #fyyyyyyyyyyyyyyyy #hausatiktok #sokoto #kano

Haider ☆☆☆
Haider ☆☆☆
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 04 September 2026 18:46:25 GMT
182628
13996
484
805

Music

Download

Comments

saheeba1234
saheeba1234 :
Allah sarki wasu sunsamu har suna yadawa,Allah kabani haihuwa mai albrk
2026-09-05 05:04:02
174
serddyyy___
Sadiya Muh'd🩷🦋 :
Wasu naso wasu na zubarwa🥺 Allah yabamu masu albarka 🙏
2026-09-05 19:04:22
9
royalkitchen1
KHADXEE DONUT AND MORE :
Ya Allah ka albarkace ni da haihuwa me albarka 😭
2026-09-04 23:05:20
40
adorablecutss
Adorablecuts :
Allah me bawa wanda yaso.
2026-09-05 22:29:59
1
i_b_b_2013
Bangis Samir :
Abani shi please inaso
2026-09-05 09:02:50
1
zeee____collection1
zeee____collection and more1 :
Don girman Allah kubanishi inaso
2026-09-04 21:50:11
21
dr.mansoor.usman
Mansoor Usman :
Duk masu chewa abasushi. Tabbas yanzu zasu iya riqeshi. Kuma sukuladashi. Amma da zarar sun Allah yabasu haihuwa sun haife nasu. Ananne labari zaichanza. Babu inda za ayi treating. Nashi equally kamar gidan marayu. Babu Wanda zaimai gori achan. Kuma zaiyi karatu yataso batare da qunchiba har Allah ya daukakashi. Allah kayimasa mafita 😭😭😭
2026-09-05 12:31:00
10
bulakiaisha
AISHA BULAKI :
Dan Allah abanshi
2026-09-04 21:21:39
6
amatullahi07
Amatullahi ❤️💗💝 :
Dan Allah abani shi Zan rika amana Wlh
2026-09-05 07:47:11
14
mrsfaruk08
EVERYTHING BY FAIZAH 🛍🛍 :
Allah sarki 😥wasu basuda imani wllh ganinan kullun kuka dare da rana saboda wanan ya allah ya hayyu ya qayyum Allah kabamu haihuwa mai albarka allah yasa munada rabon haihuwa aduniya ya rabb allah baka mantuwa ya allah 😭allah kataimaka ya allah kabamu domin annabi
2026-09-05 08:57:20
6
ummisalma394
ummi salma 💋✨🥀 :
Dan girman manzon Allah 😭 kubani she please kana wani gari dama ina son yaron sosai Allah sarki Allah ya mi shi albarka kuma Allah yaraya she 😭😭😭
2026-09-05 12:44:18
13
habbinty
habibty :
wlh inaso in za,a bani
2026-09-05 06:37:25
2
khadijaisah92
khadija Isah :
I what him Kubani shi
2026-09-05 07:48:19
1
shaawa.muhammad.i8
Shaawa Muhammad inuwa :
wlh ina so
2026-09-05 06:41:57
3
hanney573
Angel😇❤️💯 :
Dan Allah yaxaayi abanishi🥺😫🙏
2026-09-05 05:59:40
3
user530432261453384
Abdurrahman Salisu :
AmeenAllha 😭😭😭
2026-09-05 08:41:41
1
mrsfinisher2
mrs finisher :
Dan girma Allah abaniiiii🥺🥺🥺
2026-09-04 23:56:23
6
babynmaso
amanar maso :
wasu nason haihuwa wasu najefarwa allah kabani haihuwa mai albarka kafin nabar duniyar nan 🥹
2026-09-05 06:49:26
5
teema1904
teema :
inalilahi lallarki inaso
2026-09-05 09:24:35
1
sahabi33333
SAHABI :
allaha sarki rayuwa
2026-09-05 08:48:12
1
harunaismail868
mainasara ismail241 :
ya allah
2026-09-05 09:07:08
2
haseeenahglams
Haseenahglams :
Abani shi Wlh zan kula dashi
2026-09-05 10:56:11
2
reemahsfragrances
Reemah's Fragrance Collection :
13yrs muna jira Allah ya kawo mana masu albarka lafiyayu alfarma Annabi da ALQUR'ANI 😢
2026-09-05 18:51:15
1
feeyahbellow
Baiwar Allah🥰 :
Dan girman Allah a bani inaso
2026-09-05 07:23:41
2
fauzy499
Fauziyya Ahmad :
Jaririn yunwa yake ji🥺 Ya ALLAH wannan rashin imani har ina 😭😭
2026-09-05 18:33:51
1
To see more videos from user @firinking, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About