@ice_lyrix_heart: Amincin Allah da kariyarsa su 🤲tabbata a gareki yake ma,abociya kyau da kwarjini❤️, Ina fata kin cikin qoshi lafiya da kwanciyar hankali 🥰, my love soyayyar ki ta mamaye dukkan wani gurbi acikin zuciya ta❤️, baby bana tunanin akwai wata macce da xata samu shiga a ciki, shin ko kin san cewa hairar ki Tana iya canja dukkan yanayi na cikin sauqi❤️ganin kiran wayar ki kadai yana sakani acikin farin ciki balle naji sautin murayar ki,🥰 inajin dadin yadda kike bani natsuwa idan muna hira a waya, idan akayi man text sai nayi tunanin saqon ki ne sai na dauba naga Ashe bake ba ce,🥰 ban San yadda xan nuna yadda nake ji idan naga saqon ki ko kiran wayar ki, mutum baya gane mahimmanci wani sai idan baya nan, ba Wai yawan magana ke gare ki ba, a,a yadda kike magana yake Jan hankalina,❤️😍wani lokacin nakan yi murmushi idan na tuna yadda muke hira a waya, Ina son ki qauna ta, Ina burin kasancewa dake har karshen rayuwa ta I LOVE ❤️YOU ....#pyfツ #viralvideo #viralstory #goviral #lovestory

ice_lyrix_heart
ice_lyrix_heart
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 04 September 2026 19:40:07 GMT
15112
3606
21
120

Music

Download

Comments

idrisfx01
Yaron Bauchi :
GIMBIYANA 💕💕💕
2026-09-06 06:24:44
1
still.dn.nsee.sorr
,still d@n n@see z@zz@u gid@🏠 :
💘💘💘
2026-09-05 19:15:08
1
usernazirumusa3
Muhmmd naziru musa 09045673200 :
🙏🙏🙏
2026-09-05 19:15:27
1
user09041977577
Muhammad sani :
🥰
2026-09-07 19:35:42
0
byy2402
Bæãyyâ :
🥰🥰🥰
2026-09-07 21:05:44
0
senior.man822
𝕊𝔼ℕ𝕀𝕆ℝ 𝕄𝔸ℕ😂 :
🥰🥰🥰
2026-09-05 16:59:25
0
s.t.g666
S T G :
🥰🥰🥰
2026-09-07 09:20:17
0
mamasboy504
mamasboy504 :
🥰🥰🥰
2026-09-06 07:44:18
0
mohammedsaidubell
VAGAYA :
🥰🥰🥰
2026-09-06 10:25:25
0
abbatydhajiya
💫💫 abbaty d hajiya 💫💫 :
🥰🥰🥰
2026-09-06 01:06:58
0
abba.scrap
abba scrap :
🥰🥰🥰
2026-09-05 18:02:22
0
lokone17
Loko 💬ne zilkibilou ⚽️❤️ :
🥰🥰🥰
2026-09-07 21:57:35
0
doleajimufamily6
dole ajimu family🫂❤️🤍 :
👌👌👌
2026-09-05 10:33:28
0
n...chair
N...chair :
😳😳😳
2026-09-05 09:15:48
0
mustapha93518
mustapha m kale :
🥰🥰🥰
2026-09-05 04:57:19
0
idrisfx01
Yaron Bauchi :
*"GIMBIYA TA" 🧚‍♀️🫧🌹* _Amar giri na_ Amincin Allah da kariyarsa su tabbata a gareki 🙏 Abokiya kyau da kwarjini ❤️, ina fatan kin cikin qoshi lafiya da kwanciyar hankali 🥰 Soyayyata, kaunata tana cike dukkan wani gurbi a cikin zuciyata ❤️Baby, akwai wani abu da nake son in fada miki amma ban san inda zan fara ba: Ganinki kawai na kira yana canza muku na gaba daya. Jin sautin muryarki yana ba ni farin ciki sosai 🥰 Ina jin dadi yadda kike ba ni nutsuwa idan muna hira a waya. Idan aka aiko ni da text, abin farko da nake tunani shine: shin ke ce? Sai na gaggauta budewa in gani. Ashe ba ke ba ce 🥺 Ban san yadda zan bayyana yadda nake ji ba idan na ga sakonki ko kiran wayarki. Mutum bai san darajar wani ba sai idan bai nan. Ba wai ina yawan magana akanki ba, amma wani lokacin ina zaune ina tuna yadda muke hira a waya. Ina son in rungumeki, ina burin kasancewa da ke har karshen rayuwa. I LOVE ❤️YOU
2026-09-06 06:31:03
1
To see more videos from user @ice_lyrix_heart, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About