@ice_lyrix: @🖤🫧Mamie🫧🖤 kullum inajin wani irin sabuwar shakuwa ta musamman a zuciyata… wadda ko da na yi ƙoƙarin in manta da ke sai na kasa, Natsuwarki tana rarrashin zuciyata, amma kalamanki suna tada min wani sabon yanayi irin na annashuwa da nake kasa kwatantasa, Wallahi yau ina so ki ji cewa ni na keɓanche kaina ne a gefe ɗaya sai don kawai nayi tunani mai kyau akanki, ina jin ki, ina tunaninki, ina kuma mararin jin muryarki ko da sau ɗaya ne kawai, Idan zuciyarki ta yi dariya yau zanso ya zamo ni ne sanadin hakan💖🌹✨#arewa__tiktok #goviral #fypシ゚viral #loveyou

🧊Ice_lyrix🎶❤️‍🔥
🧊Ice_lyrix🎶❤️‍🔥
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 04 September 2026 19:53:26 GMT
13993
2565
18
96

Music

Download

Comments

hamza.awal3
Hamza :
🥰🥰🥰
2026-09-17 17:47:56
0
khadijatmuhammad49
muhammadkhadijat :
🤲🤲🤲
2026-09-04 22:12:17
1
saneency
saneey jafar :
🥰🥰🥰
2026-09-17 10:07:00
0
n_i_gusau4906
N_i_gusau :
🥰🥰🥰
2026-09-17 01:03:13
0
haidar.faruku.fun
Haidar Faruku funtua :
🥰🥰🥰
2026-09-14 13:45:29
0
sambo.baba1
USAMAT yayA :
🥰🥰🥰
2026-09-12 21:48:50
0
abdoullahy270104640607
zakaricheco takanamatt :
🥰🥰🥰
2026-09-12 00:57:36
0
ahmad.ibrahim4282
Ahmad ibrahim :
👍👍👍
2026-09-10 12:36:48
0
safiya.yousouf
safiya yousouf :
🥰🥰🥰
2026-09-09 17:33:39
0
user369626342478
Dan iliyasu jikan anna :
💯💯💯
2026-09-09 08:01:53
0
ibrahim.yahya.lal
Ibrahim yahya Lalo :
🥰🥰🥰
2026-09-08 19:56:38
0
king.ib561
💫king ib💫 :
🥰🥰🥰
2026-09-08 11:25:13
0
abdoul.bb.nafisa07
Abdoul bb Nafissa :
🥰🥰🥰
2026-09-08 00:05:00
0
abdoul.samadou476
abdoul samadou :
🥰🥰🥰
2026-09-07 20:21:38
0
harunalokacine0
Haruna lokaci ne :
👏👏👏
2026-09-07 10:51:18
0
tourer.alloma
Tourer Alloma :
🥰🥰🥰
2026-09-06 10:02:31
0
l.moba6
L.MOBA :
😂😂😂
2026-09-05 23:13:19
0
boukar.osta
A. B. T samaila227🇳🇪🇱🇾 :
🌹🌹🌹
2026-09-07 22:43:50
1
To see more videos from user @ice_lyrix, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About