@dangaske440: FARASHIN LITAR MAN FETUR ZAI KOMA NAIRA DUBU BIYAR A SABUWAR SHEKARA. Jaridar Tribune ta ruwaito cewa farashin man fetur zai haura zuwa Naira 5,000 duk lita guda daga watan Mayu na shekarar 2027 mai zuwa. Sai dai ƙaruwar farashin yana karkashin tsarin gwamnatin shugaba Tunibu ne idan yayi nasarar zarcewa shugaban kasar karo na biyu.
Sagir Autan AlJazeera✊🏻👇🏻
Region: NG
Friday 04 September 2026 20:10:09 GMT
Music
Download
Comments
arrahuzenterprises :
by then in shaa Allah kana qasa
2026-09-05 09:44:13
29
ITZ JUSTIN :
wanda yakeso ya samu dama ya bar Nigeria🇳🇬 yayime like
2026-09-05 23:11:53
14
D▪︎T▪︎M :
we will buy, by god grace 🙏
2026-09-05 17:37:26
8
Bles Senas :
put am 5 million per liter ,waitin be #5000 ??
2026-09-05 05:43:56
12
SHEL-B :
why no 50,000 please
2026-09-05 01:42:53
3
Babanjawahir :
If that happens, Nigeria will break 💔⛓️💥 certainly
2026-09-05 17:51:55
0
🥀🌺Official_Sadeeq_BK🥀🌺 :
Allah yay mana maganinka bola
2026-09-05 18:20:43
2
abu mahir :
hasbunallahu wanimal wakil 😭
2026-09-05 10:47:10
7
Sarkin Agogo :
Ko nawa zai kai biiznillahi zamu siya Allah shi ke bayarwa ai
2026-09-05 22:11:54
3
tghubhhohhgggg :
inshe allahu bazai zarce ba
2026-09-05 23:06:38
1
zura5151 :
Let be 10k we will buy by God graces his not going anywhere
2026-09-05 19:18:38
1
UMAR KD BOY ❤💚💜 :
idan yaga dama ya naida man gadan sa
2026-09-05 16:02:11
2
malan :
make it 1B per litre, if you want
2026-09-05 06:04:52
2
👔 Real Mubasheer | MB Tailor :
God is good,is only God can save and have mercy to Nigerian not our leaders.
2026-09-06 13:03:56
1
bellocommander :
allah ya horema na abin Siya 😭😭
2026-09-05 20:03:38
2
Maryam Harun :
Allah ke bamu abun saye ba tinubu ba, base on that this is a welcome development we are ready to buy insha Allah
2026-09-05 21:15:46
1
USAMA LOVELESS :
sai idan yakai koh toh ya jira
2026-09-05 22:07:28
1
queen lelency :
ya Allah kabarmu da ran mu komi yayi farko zaiyi karshe
2026-09-05 22:20:01
1
pharm Hajjoh 💊💊💊 :
kana gida kaima dayardar Allah
2026-09-05 13:46:25
9
user8812012728084 :
Ay yayi arhaaa!!!
2026-09-05 11:55:52
1
𝐍 ʸ 𝕣 𝐎 :
finally, he realized he'll not win the election, now trying to full his pocket and run🤣
2026-09-05 16:20:28
3
4bdvl vm4r :
why he not add two zero 00 making 50000 maybe in 2026 I will leave Nigeria alone 😭😭😭
2026-09-05 08:46:28
1
Kabir Ibrahim Ntc :
Allah ya amince Amman kaima kana kasa
2026-09-05 12:52:44
1
Shamsukele :
AI generated
2026-09-05 10:21:31
1
Ahmed Yahaya :
Is Tinubu aware of this post?
2026-09-05 09:50:32
1
To see more videos from user @dangaske440, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.