@m_rano_update: "Nan gaba kadan zan daina yabon Annabi S.A.W da kida, yanzu ma munayi ne a babin lalura"~ Malam Usman Maidubun Isa. Me za ku ce?
MRano Updates
Region: NG
Friday 04 September 2026 20:35:15 GMT
Music
Download
Comments
RABIU KIMMICH 🇳🇬 :
yanzu sai a sami waniyace wannan bayaƙaunar annabi (s,a,w)
2026-09-04 22:28:42
19
huzaifa isah aliyu :
allah yakarbi aikin baba
2026-09-04 22:29:04
9
abdul sunnah💯 :
Allah qara lpy papa 🥰🥰
2026-09-04 22:24:14
0
Attaou Hamza :
Wlh kafadiskiya kowa ahalisunane mufa abindamukace daga allah bakowa se annabi s a w🥰🥰🥰
2026-09-04 22:34:22
3
IDRIS DAN KANAWA :
Allah yazama gata
2026-09-04 21:51:44
10
Meena musa kallah :
Lafia zaka gama baba
2026-09-04 22:23:38
6
realinjinkudi :
Aya KO Hadith?
2026-09-04 22:34:45
1
It’s scatter 🔥🔥💯💯 🔥 :
Allah ya ja zamani
2026-09-04 22:07:28
8
@sanisas :
baba Allah Yakara ma lafiya 👏
2026-09-04 21:56:12
9
Abdurrahman :
ina Abuja Amma badi idan zamuje takutuha Nima Dan izala zanzo ayi Dani
2026-09-04 22:32:35
4
#NAGIDAN ARMY ☠⚔ :
wannan hakayake vava 🙏
2026-09-04 21:56:32
6
💥 𝓓𝓪𝓷 𝓶𝓪𝓵𝓪𝓶 🦅💥 ✂️♥️ :
Agayamusu allah papa 🥰
2026-09-04 22:45:32
2
IBRAHiM💫 :
🥰🥰we love you
2026-09-04 22:08:19
0
king bio 💪 :
lafiya zakagama baba
2026-09-04 22:47:44
2
Oga 😎 :
Allah Yama arzikin gamawa lafiya.
papa
2026-09-04 22:15:29
2
A.avancy :
Allah ya Saka da alkairi
2026-09-04 22:29:48
3
king Al amin :
maula yaje wajan dan gaske
2026-09-04 22:25:25
2
sunusi Umar sarki :
Allah cika muradiiii
2026-09-04 21:21:43
5
Abbantii10 :
Masha allah
2026-09-04 22:46:25
0
Yahayakoguna :
Wallahi baba yadda nakisanka banasan kaina🥰
2026-09-04 22:43:10
0
@UMAR ALI SANI :
lfy zaka gama baba usmanu sarkin kare tauhidin allah 🥰🥰🥰
2026-09-04 22:50:08
0
Dan babah28 :
Allah yadafama baba
2026-09-04 22:04:14
0
Buhari Hamza Solar :
Allah y saka
2026-09-04 22:44:34
0
el,hussain21 :
Lfy zakagama baba 🥰
2026-09-04 22:52:20
0
Habibullahi0479 :
kai jama'a 😁😁😁😳
2026-09-04 21:42:24
0
To see more videos from user @m_rano_update, please go to the Tikwm
homepage.