@allofx: Part 1/2 EURUSD BUY 📈🔥 Farashin ya kusa kai ni SL 😳 amma ban firgita ba. Na daidaita SL dina zuwa ƙasa da Order Block (OB) da EQ Line, saboda setup ɗin har yanzu yana nan. Farashin ya dawo ya taɓa OB daidai, ya yi rejection sannan ya tashi kai tsaye zuwa TP. 🎯🔥 Wannan shine dalilin da yasa fahimtar Market Structure, Order Block da Trade Management yake da muhimmanci. Ba kowanne kusanci da SL bane yake nufin trade ɗin ya lalace. Ka fahimci setup ɗinka, ka sarrafa risk ɗinka, sannan ka bi analysis ɗinka. 🧠📊 Daga kusa da SL → kai tsaye TP. 🎯🔥 #EURUSD #Forex #ForexTrading #Arewatraders #OrderBlock #SmartMoneyConcepts #hausatiktok #AlloFx