@kanoemiratecouncil: An gudanar da jana’izar Marigayi Sarkin Gumel, Alhaji Dr. Ahmed Muhammad Sani II, CON, a yau Juma’a a garin Gumel, Jihar Jigawa, kamar yadda koyarwar Addinin Musulunci ta tanada. Allah Ya gafarta masa, Ya jiƙansa da rahama, Ya haskaka kabarinsa, Ya kuma sanya Aljannatul Firdausi ce makomarsa. 📹 @Sarauta T.V Sarauta T.V

Masarautar Kano
Masarautar Kano
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 04 September 2026 22:02:58 GMT
3000
528
2
6

Music

Download

Comments

photosbybismad
Aliyu Bashir :
Allah ya jikan shi ya gafarta mashi yasa aljannah makoman mu baki daya 🤲
2026-09-04 22:44:06
0
mujee499
mujee :
🥺🥺🥺
2026-09-04 22:08:06
0
To see more videos from user @kanoemiratecouncil, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About