nifa bangane inda malam yadosaba sai kame kame yake anya akwai gaskiya ?
2026-09-05 05:19:37
20
Masud_gentleman :
Wato abinda nake qauna game da Ahmad Gumi shi ne, indai ya fahimci abu gaskiya ne, to babu ruwansa da abinda mutane zasu faɗa wallahi, ina ƙaunar Malam sosai saboda Allah
2026-09-05 06:17:29
21
Shafiu Buda :
wannan bagaskiyaneba😂😂😂😂
2026-09-05 00:11:43
15
Beauty :
He didn’t she ran to Gumi’s wife after starvation and ill treatment by one useless man
2026-09-05 02:07:03
4
🦋Man like senate🇳🇬 :
Gaskiya Mallan Kana da sha’awa 😂
2026-09-05 02:50:02
14
user3743076121325 :
wallahi a yanda Ni na fahimta malam kame kame ne kawai yakeyi
2026-09-05 05:37:26
11
Muhammed Sanni :
wallah Mallam ba kada gaskey ma karkin ban za
2026-09-05 08:21:22
3
souleman harouna :
she is from which country?
2026-09-05 08:31:08
0
Rias_kitchen :
sannu Messiah 🤣🤣🤣🤣
2026-09-05 05:36:16
5
Abdulaziz 🇳🇪 🇳🇪 :
Good morning Hindi attorney
2026-09-05 07:56:51
0
muhammadmustapha88 :
Amma Malam Kai ba hukuma ba ne.
2026-09-05 00:04:00
15
Embugalla Aliyu Ibrahim :
are you there Malam? you are not court or police
2026-09-05 01:15:53
0
AMIN NUHU :
did mallam gumi invite him to here his side of story before going for her divorce ?
2026-09-05 00:23:18
5
Seyyada Maryam :
qaryane
2026-09-05 08:02:13
0
Abdulaziz 🇳🇪 🇳🇪 :
Carolina Arabic design number
2026-09-05 07:56:27
0
user3743076121325 :
malam kaji tsoron Allah
2026-09-05 05:37:58
5
Rias_kitchen :
so did gumi marry her??
2026-09-05 05:37:14
0
Amina Danjuma :
jama a Yana da kyau malami adini ya dauki matan mutum? Ya Kai gidansa shi ba babata ba Kuma walihin taba ba,. ba Kuma dangin taba, and he is telling us tafi karfinshi.
2026-09-05 06:42:31
3
Ibrahim Abdullahi :
kaji zoran allah dai
2026-09-05 06:54:38
2
abubakarjos :
kaji tsoron Allah wlh Allah sarki son zuciya bacin rai wlh barayin matar mutum
2026-09-05 06:37:36
2
Mansur Shuaibu :
Kai hukuma ne, wallahi Wannan mutumin yana daga cikin matsalar Nigeria kuma an barshi
2026-09-05 07:49:44
3
ummu batul :
wlh qaryane nasuru mutumin kirkine wlh kuwa haba malam
2026-09-05 07:22:28
3
𝐀𝐝𝐨 𝐤𝐞𝐟𝐟𝐢 :
𝗴𝗮𝗮𝗸𝗶𝘆𝗮 𝗺𝗮𝗹𝗹 𝗯𝗮𝗸𝗮𝗱𝗮 𝗴𝗮𝘀𝗸𝗶𝘆𝗮 𝗷𝗮𝗶 𝗵𝘂𝗸𝘂𝗺 𝗻𝗲
2026-09-05 01:42:27
3
To see more videos from user @_frg1, please go to the Tikwm
homepage.