@madubin.afrika: Ya sauka da zafinsa! Labarin Garba Oga Episode 2 kashi na daya, ga mai son kallon cikakkiyar tattaunawar a lokaci guda, a ziyarci shafinmu na YouTube Madubin Afrika, za ma a iya kallon dukkanin shirye-shiryenmu har da na baya. Mun gode ❤️ @tiktok creators #madubinafrika #foryou #africa #fyp #foryoupage
Madubin Afrika
Region: NG
Saturday 05 September 2026 18:00:00 GMT
Music
Download
Comments
mudassir muhd :
Allah tona asrin su
2026-09-05 18:27:41
3
Dims :
Wai meyasa bazakuyi updating 2 episodes ba
2026-09-05 21:09:36
2
Eyshat Collection :
Bazamu iya ba Allah ka iya mna 🤲
2026-09-05 18:45:48
9
kano shanono gida :
waiyo allh duniya
2026-09-05 21:13:31
3
MOUBARAK—MBJ🦋🦋 :
First comment 💪💪💪
2026-09-05 18:04:35
6
matar mijinta :
iyyakana abudu wa iyya kanasta in
2026-09-06 06:06:35
2
Sabiu Tabuu :
kaii Allah ubangiji yakawo karshen wannan Ta,addanchin a Nigeria
ya bamu Zaman lfy
2026-09-05 18:53:23
5
Gaddafi Musa Muhammad :
please next
2026-09-06 06:27:24
0
jamieel_IB :
Allah kaqara tsare mu baki daya
2026-09-05 18:14:50
3
~°~khadeejatou~°~🧕🏻 :
hmmm Allah ya kawo mana mafita
2026-09-05 22:09:15
2
NAKAD investment :
ba sallah, Allah Ka kawo mana dauki
2026-09-06 14:16:55
1
Anas Sanusi :
Yasalam
2026-09-05 18:54:04
2
DG ASMANE KONN🇳🇪🇱🇾🔹 :
Allah ya saka muku da alkairi, Allah ya bamu Zama lafiya a kasashen mu gabadaya 🤲
2026-09-05 18:53:16
2
Aisha musa :
Ya Allah yamana tsare dasu
2026-09-06 14:56:32
1
W@leed :
Hmm rayuwa allah yasa muda ce
2026-09-05 18:39:45
2
muh,d garzali kabir skf :
innalillahi
2026-09-05 19:45:34
3
RAJEEE :
Allah tsare MU da miyagun mutane
2026-09-05 18:28:38
2
Abubakarbala d-mrk :
La.hauola walakuwata illahbillah
2026-09-05 20:19:19
2
𝗦𝗜𝗥_𝗔𝗕𝗗𝗨𝗟_𝗦𝗠𝗔𝗥𝗧👑 :
Merci beaucoup ❤️🙏
2026-09-06 21:28:48
2
🦋❤Mah mie yo🦋❤ :
Allah kamuna mafita Da wanga mugun abu 🙏
2026-09-05 19:24:53
1
yarbaiwa22 :
Y Allah kayimana mgni😭😭😭
2026-09-06 11:53:35
1
Ali baraja ☪️ ❤️💙 :
Fulani manya😳
2026-09-05 23:09:12
2
$AFIYANU YU$FU BAKO🕋🙏💯 :
Allah ya kiyaye mu
2026-09-05 19:32:04
2
alkhairi Yusuf :
Allah kayimana maganin fitintinun zamani
2026-09-05 18:11:09
4
To see more videos from user @madubin.afrika, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.