@ice_lyrix: @Fatima 🌸💍 Ina kwana sarauniya ta me kyau da lalle🌹 Fuskar ki da kyau fatarki na sheƙi, ido baya iya gani ya ƙyale🌹 Adon ki ya wuce na ɗawisu, tsaftar ki abin koyi ƙamshi kike kamar turaren zinare🌹 So da soyayya, ke nake so ke na zaɓa, ke zan bawa kula da kulawa da dukkan ƙaunar rai da zuciya🌹 🌹Fatan wuni cikin ƙoshin lafiya tauraruwar mata🌹#arewa__tiktok #fypシ゚viral #viral_video #goviral #fyyyyyyyyyyyyyyyy