Allah Maka Rahama Ahmadun gumel, Allahumma ya amshi ayyukan ka na alkhairee, Allahumma ya gafarta maka kuskure, Allah yasa kwanciya tayi kyau Bawan Allah.🥺🙏
2026-09-05 10:42:50
9
D I N O :
Allah ya jikansa da rahama
2026-09-05 17:54:52
1
harunaumar996 :
ya Allah kajikan wannan bawa naka
2026-09-05 16:06:37
3
@yub@cy :
wlh kam ba mgnr VIP😭
2026-09-05 16:02:37
0
Saminu Ibrahim soja :
allah yajikanshi da rahama Allah yamayarmaku da wani mutum mai adalci kamar wanda kukarasa🙏
2026-09-05 15:55:50
0
kaltum🍂🇳🇪 :
allah ya jadada rahama agareshi
2026-09-05 14:50:00
0
Faisal n Saeed tauraro :
wayee haka Dan Allah ya rasu
2026-09-05 16:51:35
0
BB’s cakes and more 🍮 :
Allahu Akbar Allah ya gafartamasa
2026-09-05 17:29:12
0
OGA_ABDUL :
Allahumma Agafirhum 🙏
2026-09-05 17:22:02
0
muhammadu salah 11 :
Allah Ubangiji Ya masa rahama 🙏😭
2026-09-05 14:24:51
0
Auwal☪️😘 :
Allah ubangiji ya jiganshi da rahama
2026-09-05 18:38:05
0
Ibrahim Small Soja :
Allah yayi masa rahama 🤲🏻
2026-09-05 11:20:31
0
deejahmakeover :
Allah y jikansa 😩
2026-09-05 13:37:53
0
mamman✨cbi✨ :
amma wannan rasuwar wayene?
2026-09-05 10:10:10
0
YUNUS M BALA :
Allah jiqanshi da rahma
2026-09-05 13:49:04
1
mustapha Auwalu :
zama da mutane lapiya ma Wani babban nasara ce Allah ubangiji ya jikan Mai martaba ya sada shi da annabin rahama
2026-09-05 19:43:07
1
zakiyyaabubakar37 :
Allah yasa mutuwa hutuce agareka sarki
2026-09-05 20:54:19
0
user43446584480690 :
rahimahullah 🤲
2026-09-05 19:47:14
0
A.S dalhat :
Allah yayi Rahma sarki
2026-09-05 20:19:48
0
uzairu Rabiu 08084129714 :
allah ya jikansa
2026-09-05 20:03:19
0
To see more videos from user @rano_emirate_kano, please go to the Tikwm
homepage.