Akwai zafi akwai ciwo Amman kishare kawai wlh kinyigaba alhamdulillah ahakama dan Allah kitashi kikalli inda kike da yadda kike rayuwa , sannan kuduba tasu rayuwar wlh wanizubin Allah yanasane yakebarin mugu cikin muguwar Kama yarasa mafita saboda idan yakusanci mumini zai iyajama wannan muminin masifa so take heart ❤️and move on ur life u too big to be stressed for them .
2026-09-05 10:57:13
12
HASSY_CLASSY_COLLECTIONS⭕️ :
Sorry sis
2026-09-05 09:45:30
4
Husnat Danja :
Duk abinda ka tasa a gaba seka hadu da kalu bale,amma idan kayi hakuri insha Allahu komi ze wuce.ubangiji Allah ya shiga lamarinki ya kawo maki mafita cikin gaggawa😭
2026-09-05 12:24:25
3
Khadija Adam musah :
wlh yanzu temako yazama masifa
2026-09-05 10:33:09
3
Salmerh Basheer A.M.V :
Kiyi hkr 🥺
2026-09-05 11:40:31
3
Limcy touch 💄 :
Ga maman polina ma hmm
2026-09-05 10:43:49
1
mamanteemah🌱🥰 :
innallilahi wainna elaihirrajioun 😭 ya hayyu ya qayum
2026-09-05 10:41:04
2
Hamisu s kaya TV 📺 :
sorry sister Ako da yaushe gaskiya ce ke nasara alhamdulilahi 🙏
2026-09-05 10:32:31
2
Ummee❤ :
Mai farar zuciya
2026-09-05 09:35:11
2
Haksan_Confectioneries& More :
Kiyi hakuri Allah yana bayan me gaskiya
2026-09-05 11:35:50
1
C,A_ comedy :
kiyi hakuri akwai allah
2026-09-05 10:44:09
1
ZAKIYA✨ :
sati biyu a prison saboda taimako lallai wannan shine masifa indai irin taimakon nan ne Allah ya rabamu dashi suhbahanallahi tirrr wallahi
2026-09-05 11:27:59
1
Xeeyjiks🍂🤍🕊️ :
Insha Allah xasuga sakamakon abinda suka aekata
2026-09-05 09:44:58
1
user4822443761265 :
Allah shi zai sakamaki yanzo taimako ya zama matsifa ga kalubali na jama,a to kiyi hakuri wannan yana cikin kalubalin jama,ah
2026-09-05 10:36:40
1
MUHAMMAD ALH SABIU :
allah sarki kiyihakuri dukkanin nasara danatare da jarabawa🙏🙏🙏
2026-09-05 10:56:47
1
scents_by_bintnazeer :
Allah y shiga lamuranki🥺
2026-09-05 12:32:51
1
Fatima@999 :
kiyi hakuri akwai ciwo amma ke Alkhairi kikayi kuma in sha Allah yanda kika zama silar farin cikin mutane da yawa kema Allah yana tare dake
2026-09-05 11:48:07
1
muhanman ibrahim :
Yi hakkuri sister Dan Allah kidaina zubda hawaye tunda kin gaya damuwarki zai yaye me ki insha allah
2026-09-05 10:59:33
1
user4454755006677 :
wlh duk aikin alkhairi yana zuwane da kalubale Allah yakariki y baki hakuri da juriya allah natare da mai gaskiya kibarmaganganu mutane allah yasane🥺
2026-09-05 10:34:40
1
Babyj🫶🏻❤️ :
Kiyi hankuri Allah zai sakamiki wlh 🙏😭
2026-09-05 10:34:32
1
🦋fadiimaatoh🦋🧿 :
Allah na tareda ke insha Allahu 😭
2026-09-05 09:55:35
1
Aminatou Hassane :
Amine Allah baki hakuri
2026-09-05 09:40:56
1
{ Aunty Aisha } :
Alhmdllh naji daɗin hkn Allah ya qara karemu akan makiya aduk inda suke 🤲👏🙏🥰🥰
2026-09-05 11:11:41
1
faham import backup :
kiyi hakuri mutane bamai iya musu sai ALLAH
2026-09-05 09:59:03
0
To see more videos from user @socialcare74, please go to the Tikwm
homepage.