@sophy_a_china: Alhamdulillah Allah mungode maka daka fidda mu kunya, har Yanxu zaku iya saka order Kayan Dudu daya daya na Sophy a china 🇨🇳 Wata biyu take yi kafin yazo daga china , wanan farashin zaku sameshi a wajena kadai shima Idan zakayi order daga china ka jira zanyi tagging Wacce ta siya masu son pcs kuje ku siya +234 701 543 8783 +86 132 6806 1434

sophy_a_china🇨🇳
sophy_a_china🇨🇳
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 05 September 2026 10:06:13 GMT
424344
31957
891
869

Music

Download

Comments

feedystouch
feedystouch :
Yanxu ke a nawa xamu same shi a gurinki
2026-09-05 10:48:33
188
abdallahmsani8
Abdallah M Sani :
ina so ya za ayi?
2026-09-23 10:06:02
0
deenygoni001
Deeny001 :
Sophy congratulations 🎉 on your tiktok verification 😁
2026-09-05 10:15:08
176
user6185982792498
ummu Aryan :
dan Allah yazan siya wlh inaso
2026-09-05 10:18:10
17
hamnis
Elherm :
please Taya zan samu and nawa diler din ?
2026-09-05 12:21:57
15
zeefulaneevarietystorekn
#zee-fulanee variety storekn🤝 :
to ke ita nawa take siyarwa yanzu available?
2026-09-05 10:16:23
25
riamah281
riamahcutie :
yanxu idan inada 100k Zan iya order kayan 1k kuwa
2026-09-05 12:21:37
24
haidar_aliyuu
𝐘𝐚𝐲𝐚 𝐇𝐚𝐢𝐝𝐚𝐫 :
Yanzu Mama ke Anawa zaki bamu kayan?😳
2026-09-05 20:39:32
11
scents_by_bintnazeer
scents_by_bintnazeer :
to mu masu siyan pcs nawa xa.a bamau?
2026-09-05 10:56:47
14
minu35594
@minu3559 :
inason bakin wando na farko nawane
2026-09-05 10:38:38
12
sumayyamusa17
@oum Ikram clothing nd textile :
don Allah ya zan sameki nina ina si
2026-09-05 10:56:02
7
teeymah37
Fateeymah❤️🥺 :
Allah yanunami ranada za bude nawa ya rabbi
2026-09-05 12:39:01
5
khadijanaiya
Khadija’s Importation :
People that were saying she was lying I know you would not see there comment because of hassada basu so chigaba wasu keep it up sophy a china up up you yanzu ma kika fara wlh am so happy for you
2026-09-05 11:22:00
1
saarmatajewels
Saarmata jewels and more✨ :
Dan Allah Akwai na yara yan 4month nima a hotoro nake wlh
2026-09-05 10:56:48
6
ilmar_interiors01
ILMAR_INTERIORS :
Tofa ina masu cewa qarya ne 😂😂🤝anata mocking dinta
2026-09-05 10:13:57
16
queendtani6
zeedantani6 :
tsakani da Allah idan haka suke lna bukatar kayan Nan Amma abin tambaya nw wanna dila please??
2026-09-05 18:28:13
8
yarmaaji
@yar ma'aji🙌🏼 :
Mutum ma I yayi magana baza akulasaba Nidai munhakura da Kayan Allah yabamu tawani gun
2026-09-05 11:38:36
5
fauziyaishola
official_fauziyaishola :
Nidai inaji A RAI NA na Yarda da @sophy_achina_
2026-09-05 11:46:45
5
ummee048
Ummee :
Dan Allah inaso nayi miki magana bana samun ki please
2026-09-05 11:04:14
9
jannatu773
JANNATU♥️🔐 :
dan nawa akesa odar Inson saya
2026-09-05 10:32:08
8
deejat10002
Deeclothing and more :
Dan Allah nawa zakisiyar mana masu pcs🙏🙏
2026-09-14 13:13:10
2
matarnasco123
matar nasco :
dan girman Allah inaso zansara Nima
2026-09-14 13:14:17
2
hafsat.ibrahim830
Hafsat Ibrahim :
nawa kika siya Dan Allah
2026-09-14 10:11:54
2
maryammtahir6
Legend :
.namiki Magana a DM
2026-09-14 17:28:55
1
haruna.dayi
Haruna Dayi. :
hi
2026-09-14 18:02:57
1
To see more videos from user @sophy_a_china, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About