@sheikrayadouneissaka: Alhamdulillahi anyi Sallah Al'kulutu masallaci Sahaba Maradi yau Lahadi 5 Septembre 2026 da Sheikh Rayadoun Maradi الشيخ رياضون بن إسحاق Ya gudanar da Sallah da Addu'a ga jahar Maradi tare da Sultan Ahmed Ali Zaki da gwammna 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲