Allah ya saka da alheri, ya.ake tura hoto one view a WhatsApp ba full picture ba
2026-09-05 21:34:33
0
King kalil boy :
ana yakul lemin whatsapp
2026-09-05 20:20:14
2
💫musa💫m 💫bakar💫🇳🇬🇨🇲 :
hajiya ni innasa status bawaso wani yasauke
zayune Dan allah 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
2026-09-06 10:03:26
1
saddammuazu :
salm nawa matsalan shine inxan tura message koda na xabi sim din da xantura message dashi to baya tafiya a kanshi saedae inna kashe dayan sim din tukjnna pls ya xanyi🙏
2026-09-05 20:17:02
0
DAN YOLA G D N AMANA 🔥🔥💪 :
Don Allah yaya zan yi whatsapp ɗina na baya idan na shiga yana nuna min fayil downloading?
2026-09-06 10:32:24
0
Abdul rasheed bilyaminu :
Dan Allah idan an min message bana gani sai nashiga app din miyasa
2026-09-06 03:37:35
0
Umar Baghdad :
allah
2026-09-06 04:51:34
0
☆🅜︎🅤︎🅢︎🅣︎🅨︎☆ :
slm..pls sister amm bana so idan aka turamun pic ko video yasauka a gallery na yazanyi🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
2026-09-05 23:33:29
0
Abba sabiu :
aslm tambayata video me haske a wayada amma ida nayi status sai yayi dusudusu
2026-09-05 22:02:07
0
Hassan Nor Casting🇳🇬🇬🇭🕋 :
WhatsApp dina in anturomi sako banganin message sai nashiga ciki
2026-09-05 23:05:38
0
user5613263845488 :
Dan Allah I Dan zantura status baya tafiya me masala
2026-09-05 20:18:35
0
Muhammad{~OBJ" :
end
2026-09-05 15:15:16
0
ABULRAUF’S INBOX 😂 :
ya Bani Dubu sabain Zan gyara masa
2026-09-05 15:24:16
0
O. Z .4 .7.ZAKYARlMAYARONAKOWA :
ina so a gwada min yadda kira yau ne nayi magana sai ta dauka sannan kuma ina so a gwada mini yadda zan samu el flowers in sha allahu
2026-09-05 15:27:31
0
🤴KING 👉MANAGER👑《@12 》 :
dan mai yasa photo na baya hawa difi
2026-09-06 12:05:32
0
Fatima Amma Sulaiman :
Having this problem on WhatsApp? 👀 Your Status views are showing 0 even when people are watching. Watch the video to see how to fix it. 📱
2026-09-05 15:07:53
0
Abdulkarim :
what are you eating, I don't understand,
2026-09-05 19:59:25
0
aisha140430 :
ya akecire bolokin
2026-09-05 23:46:04
0
EL MEDO 999 :
🥰🥰🥰
2026-09-06 10:58:29
0
abdilullahi :
🥰
2026-09-06 11:22:05
0
Abdoullahi :
🥰🥰🥰
2026-09-06 11:59:31
0
YUSUF 2000 :
🥰🥰🥰
2026-09-06 07:39:18
0
siraja lawan usman 090 :
🥰🥰🥰
2026-09-06 08:34:03
0
To see more videos from user @tech.tv75, please go to the Tikwm
homepage.