@abba_bloger: #Hukumar_Hisbah_ta_Jihar_Kano ta kama wata matashiya ‘yar shekara 18 daga Mubi, Jihar #Adamawa, wadda ta zo Kano da nufin samun damar shiga masana’antar fina-finan #Kannywood. Hisbah ta ce an same ta a tashar mota, daga bisani ta bayyana a wani bidiyo da ya yadu a kafafen sada zumunta, inda ta yi ikirarin ana ba ta tsakanin ₦1,500 zuwa ₦5,000 domin wasu dalilai. Sai dai an ruwaito cewa matashiyar ta shaida wa jami’an Hisbah cewa wasu matasa ne suka yaudare ta suka sa ta yi ikirarin, suna mata alkawarin cewa bidiyon zai yi tashe kuma hakan zai taimaka mata wajen shiga Kannywood. Hukumar ta kuma kama daya daga cikin matasan da ake zargin suna da hannu wajen daukar bidiyon, wanda ya nemi afuwa tare da nuna nadamar abin da ya faru.

ABBA_BLOGER
ABBA_BLOGER
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 05 September 2026 16:02:52 GMT
56735
1827
22
134

Music

Download

Comments

babangidayaronlikita
Babangida Yaron Likita :
Very good sir good job am very happy to see this video
2026-09-05 20:42:55
2
salisubalashehu
SalisuBalaShehu :
🥰🥰 Allah ya karawa hisba Lada
2026-09-05 19:30:56
4
suhaila372
😻😻😻 :
Allah yay muku albarka hisba
2026-09-06 08:18:52
1
umaryahaya98888
umaryahaya :
allah yabaku ld
2026-09-05 19:40:11
0
hydar1605
hydar🥰🥰🥰 :
masha allah
2026-09-06 05:15:53
0
jameeldz
Sir J📿🕌 :
alhamdulilah
2026-09-05 22:51:36
0
safa_a_k_a
safa_a_k_a :
Anan kam muna jinjina muku 💪
2026-09-05 22:40:52
0
meimei19501950
A J W MIMI :
To menene na dorawa a social media me gyara baya batawa
2026-09-05 17:38:10
0
gymaster7
Mu’ammarG :
Kamata yayi asa mutumin kirki yamusu wa’azi ba
2026-09-05 22:55:24
1
user5750215427707
user5750215427707 :
haskiya ne yakamata kusata a makaranta dan allah
2026-09-05 20:50:00
0
khadija65456
fateema :
🤲🤲🤲
2026-09-05 18:04:48
1
salisu...saniliman
salisu.sanilima :
😳😳😳
2026-09-05 22:17:38
0
abdoulmajidamad61
Abdoul Majid Amadou :
🥰🥰🥰
2026-09-05 17:40:44
0
ilyas.illela
ilyas illela :
🥰🥰🥰
2026-09-05 23:49:36
0
0163142315ml
AL Lawali :
🥰🥰🥰
2026-09-05 19:31:47
0
sanifagoyahaya2
MR.NINE9️⃣ :
💯💯💯
2026-09-05 23:22:13
0
issa26884
issa :
😂😂😂
2026-09-05 21:02:41
0
salisu...saniliman
salisu.sanilima :
🥰🥰🥰
2026-09-05 22:17:34
0
user41827100658073
لبب :
😁😁😁
2026-09-05 17:30:24
0
kessetoudou
Kesse Toudou :
❤️❤️❤️
2026-09-05 17:25:01
0
badamasi.boukari
FauZiyLaWali :
😭😭😭😭🤲🤲🤲
2026-09-05 23:25:16
0
To see more videos from user @abba_bloger, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About