@assankawi: Addu'a tana maganin nahisin aure.#viarlvideo #viral_video #contentcreator #viraltiktok #virall

IMAM ASSANKAWI
IMAM ASSANKAWI
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 05 September 2026 17:02:15 GMT
10167
1271
40
156

Music

Download

Comments

ismaildsani
Ismail Ismoo🌹 :
NAFI YADDA DA MAGANARKA,SEDE KAWAI MATSALARKA BAKA REPLY, A WHATSAPP KO TIKTOK
2026-09-05 19:00:17
2
user2633104504911
abdul aziz saidu :
allah yakara kusanchi
2026-09-08 14:14:49
2
user7999489118627
Hassan jibrin :
alhmdllh mungode sayyadi
2026-09-07 01:07:20
1
khadijatadam711
deeeejat ta shehu :
mashallah Allah ya Kara lfy
2026-09-06 00:11:35
1
fateemohd100
FateeSpain :
Allah yakara ilimi
2026-09-05 17:28:16
1
hajarajibril66
hajarajibril66 :
gaskiyane Allah yakara kusanci nima nahisin aure nayi wlh mijina na sona sosai 🙏 saidai ta bangarena akasin haka🥺
2026-09-05 18:37:03
2
musty.nafadima
Musty Nafadima :
Gaskiya ne
2026-09-08 14:35:06
1
yahayabello184
yahayabellosardauna :
allah y qara lpy gwani gsky ne munyar da da fadar Allah subhanahu wata'alah اءدعونى استجب لكم
2026-09-05 18:57:35
2
usmanba71
Usman faira Diri :
S A w
2026-09-05 19:23:22
1
user6197056160380
m.m.k@kerau :
Allah sarki rayuwa kenan bawan Allah ya kara sutura 😭😭😭😭😭
2026-09-05 18:40:17
1
ibrahim.sani.idri3
ibrahim sani idris :
Wannan Haka Yake
2026-09-06 16:08:38
1
aastudio11.23
AAStudio photography 11:23 :
Gaskiya me ml
2026-09-05 23:45:51
1
user7680874432800
sadeeq faruq :
Allah yataimaki Malan muna godiya
2026-09-05 18:59:43
2
user4250614284841
safiyanu m jibirin :
Allah yaqa lafiya
2026-09-07 12:20:42
1
user1881863399288
mukhtar Ahmad :
walhi kafisu gaskiya kawai sun raina Allah ne kawai
2026-09-05 22:04:34
1
syydsani
Sayyadi Sani :
gasakiyany
2026-09-08 19:14:49
1
user7885935060243
كبسة كبسة هوساوي :
تم
2026-09-05 19:51:24
0
habibualiyu628
Baffah :
Muna godiya wllh wannan shine gskyr magana kawai
2026-09-05 17:48:56
2
hamza.aliyu071
Hamza Aliyu :
yan Aron hannu ne kawai masu maganar yara
2026-09-05 19:43:46
1
assankawi
IMAM ASSANKAWI :
Kana almajiri kuma kace akwai abunda yafi karfin Allah_!?
2026-09-05 17:20:43
2
user7550680374532
janaidu m salisu :
gaskiya ne maulana
2026-09-05 19:10:19
1
malambala7
malam bala Zaria :
so da kai sai ka bashi kai maganin nafisan mu abinda muke so duk abinda zaka fada ba wai yadda zamuyi abinda zamu yarda shine kadai kai kaje kayi nashi sun tukunna sai ka zauna kayi addu'an tukunna tukunna mu fahimta in kai kayi nafisin kayi addu'an toh zamu fahimta to e lallai kana da maganin ta sai mu dawo wajen ka sai muka dauki karatu wannan mu mun yarda da haka indai kayi ka samu kuma addu'an da kaga eh tayi magana to lallai lallai mu zamu dawo wajen ka kuma in bakayi na hisan baka da wani hujjan da zaka zo kace mana wai ga wani magani ga wani addu'an da za'ayi bamu bamu amince da haka ba bamu ce wai addu'a bata yi gabaki daya amma duwan tana rage ƙarfin ta ne kadan zata rike karfin ta ne amma ba ta koreta ba yauwa maganin ta shine abu guda uku ka rabu da ita wannan mata duk kuka dinga yin tafiya ko ka karo mata kishiya abinda yake kara rage mata dan karfi kadan in matan ta haifu sai ka dan sa mata suna kai ka samu yaro wanda ya dan dace da dan wanda dai rage maka karbi amma shima ba wai zai cire shi bane yawwa in ka isa ka je ka zo
2026-09-06 12:25:53
0
gwaniumarnasir
Gwani Umar Nasir :
kawai Magani kar ayi kada afara 🤫
2026-09-08 05:38:19
2
mustapha.muhmd
mustapha Ibrahim Muhammad :
kaifa da kake fadin haka baza'kai nahisin auren ba ko? oga BA kowane ZAI iya tsayiwa da irin addua'ar da take magance wa ba.
2026-09-07 15:16:15
1
abdullahiadam211
MUHAMMAD ADAM :
Sharu lada kuma yace koh kuma ka qara aure 😂🤣
2026-09-06 11:50:38
0
To see more videos from user @assankawi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About