Allah yabamu ikon gyara halayenmu. Allah yabamu ikon tuba kafin mutuwa. Allah yaji tausayinmu ba don halayenmu ba. Astaghfirullah 🥺💔
2026-09-05 17:57:36
5
Naima Iliya :
wlh Allah akoi Wanda bazan taba yafe music bah
2026-09-05 18:31:54
3
Aisha Muhammad baheeda :
wllh ammin Amma nabarsu da Allah wllh konace zanyafe wllh zuciyata takasa mantawa 😭😭😭 wata Shari ar sai Allah
2026-09-05 19:23:56
2
MØH RABBILU :
Gaskiya ne wannan ya Allah kabamu ikon aikata daidai
2026-09-05 17:46:37
3
Ehsanuwa :
Mun barsu da Allah
2026-09-05 18:31:34
2
AHMAD TIJJANI JIBAGA :
wanna gaskiyane
2026-09-05 21:59:41
0
Zubaidatu 💞 :
Rabbana hablana min azuwaji na wa zurriyati na qurrata ain wajaalna lil muttakina imama 🤲🥰
2026-09-05 20:35:15
0
AMANDA (1) :
wlh sai anyimana hisabi kuwa tab kazafi da karya shari kalakala nashashi awansu allakasakamin kaisarmin da isarka
2026-09-05 20:42:07
0
Rasha Mahammed :
Gaskiyane
2026-09-05 20:43:50
0
خشية أمام :
Allah ya rufa mana asire yarabi yarahamanu
2026-09-05 20:50:43
0
Maareemaar ✨🌼 :
Kamar yadda kanwata ta Kira mijina tace masa ai ni ba Wanda ke sona ma a family saboda bani da hali. Tayi hakan ne saboda dan sabani da muka Sami da ita… Wallahi bazan taba manta da Wannan abun da Tayi mun ba…
2026-09-05 21:04:40
0
user8661192365376 :
hakane Allah yasamuda
2026-09-05 20:58:28
0
Modernuwais Agro Allied global :
Mun Barsu da Allah
2026-09-05 20:20:03
0
Shopping with Rukky 🛍️🛍️ :
Ya Allah
2026-09-05 19:57:22
0
Saddiq VIP🦜 :
Wallahi Haka Ne Mallam💯🙏
2026-09-05 19:19:11
0
MUHAMMAD IBRAHIM DIYYA :
jazakallahu chairman
2026-09-05 19:57:52
0
Binta Abdulkareem :
wlh azzeem Inasonka har Rai na wlh
2026-09-05 19:33:26
0
Safiyya Saminu mashi :
wnn gaskiya ne Avvanah
2026-09-05 20:10:09
0
Muhammad Umar :
s a w
2026-09-05 17:51:44
0
To see more videos from user @abusafiyya5, please go to the Tikwm
homepage.