Finally yau dai munji original version na wakar Hajiya Billy 😂😂 wannan wakar taki fa Hajiya Billy ta fara Kama bakina jiya Ina tafiya kawai naji na fara Ratata-Ratata😀😀😀 Allah yayi Albarka Hajiya Billy.
2026-09-05 19:04:07
20
Amiir Fx📊📈 :
Wlh I like this girl😂
2026-09-05 22:41:24
0
Maman mommah 🤍🦋🖇 :
wllh wannan yarinyan tana burgeni allah ya ma rayuwan ki albarka
2026-09-05 20:47:48
1
mstextiles3 :
Ok anan tasamu ratata ratata
2026-09-05 23:23:30
2
Fauzyy yola💜❤️❤️ :
Allah yayi rayuwar mommy billy Albarka 🤲 aci dadi lafiya dada am
2026-09-05 22:58:04
1
Mustapha Ajebo :
wow 🫡
2026-09-05 20:14:53
1
TSOMANCY :
ina son wakar nan fa ratata ratata hu kalbi
2026-09-05 20:27:27
1
ALAMEEN ALBANI ABDULLAHI :
hahahaha 😂😂
2026-09-05 22:49:40
1
billy yarmalan :
sai dake hajiya billy my takwara Allah yakare mana
2026-09-05 19:35:04
1
kabiru :
yau anci dadi🥰🥰🥰🥰
2026-09-05 18:58:07
1
zainababdullahi1307 :
gaskiyane billy ba tayi ?
2026-09-05 18:13:14
1
oum annuur :
my bby Allahumma bareek 🥰😍🥰
2026-09-05 19:44:43
1
DESIGN + PRINT + BRAND :
Mamana
2026-09-05 20:38:08
1
Rahama classy Collection 💐 :
billyya zamuyi haka😄, ina namu yan comments section
2026-09-05 18:44:04
1
Moofycooks ❤️🧑🍳 :
🥰🥰🥰 dadin ayy
2026-09-05 18:42:02
1
Mami collections :
Masha Allah 🥰
2026-09-05 18:30:09
1
M T K :
yau munji inda ratata ratata ta fito😂
masha Allah yayi rayuwa albarka
2026-09-05 23:34:22
0
Eeshass flour pastries :
yau tunda gari yawaye nake cewa ratarata rata😂
2026-09-05 23:34:13
0
B.S.B.S☆SOUFIYANA💖sfi👈 :
wai yau ba a haussa ne 😳😂💔🙏
2026-09-06 03:15:46
0
mmn mustapha ❤️🩹🥰😘 :
a gaskiya Ammi Allah ya biyaki
2026-09-06 04:06:46
0
Dan inna :
jama'a yau nayi engagement 🥰🥰
2026-09-06 00:09:16
0
Abdurrehman 😎 :
Wllh ta iya Bismillah
2026-09-06 01:50:29
0
Sarkiii :
Ya allah ya qara lfy bely
2026-09-05 18:29:11
1
To see more videos from user @billyslittleworld4, please go to the Tikwm
homepage.