@brr.a.s.zakariyya:

Barr A S Zakariyya📚
Barr A S Zakariyya📚
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 05 September 2026 18:15:01 GMT
1370
71
16
1

Music

Download

Comments

anwaru.amadu
Anwaru Amadu🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬 :
600million
2026-09-06 10:33:53
0
saulawa584
saulawa :
Minene anfanin ilimin da ake yaudarar mabiya dashi ?
2026-09-06 07:40:52
1
shafson7045954322909
shapson :
Mu bazamu zagi kowaba Amman bazamu zafi Wani Tunibu ba Atoo Kuma Wani karatun fa ayidai kawai gara Wanda baiba wallahi tunda mutum shi baya cikin damuwa sai yace kowama baya ciki Kuma Mai Muslim Muslim din yayi mana Banda koma baya malam
2026-09-06 12:12:03
0
iblantu.clothing
IBLANTU TAILORING & TEXTILES :
Yawan karatu daban, Tsoron Allah daban, Kuma Dole mu mutu mu koma ga Allah. Kuma mai ilimi baya fada.
2026-09-05 23:06:05
1
ixodesscapularis0
vappa :
Muna ganin malan a matsayin daya daga cikin jagororin arewa wanda muke tunanin a ko wane kadami zasu tsaya suga sai inda karfin su y kare wurin kwatowa talakan arewa ‘yanci sbd mun dauka su malamai ne kuma magabatan mu. kamar yadda mln yace yasan alqur’ani mai girma Toh wane hukunci y dace ga wanda suke jagoranci wurin kashe al’ummar musulmi kuma miye hukuncin shugaban daya kasa kare al’ummar shi. Shin dic shugaban daya shekara 4 ya kasa kare al’ummar da yake jagoranta (1) an kashe (2) an kwace dukiya (3) anyi zina da matayen ku (4) an hana mutane neman abinci (5) an tada mutane daga gidajen zaman su (6) yara sunje makaranta wurin man ilimi an sace su toh dan Allah inaso mln y ansa man wnn tambayar idan an koma mi xa’a gayama Allah. Akwai matasa irina wanda sunfi millions Nigerian
2026-09-05 22:35:06
1
beenmustapha3
.....@deeny mst :
baa alfahari 😳
2026-09-06 11:14:39
0
ibraheemusman46
Ibrahim Usman Bature :
Ba zamu zagi kowa ba.. Amma wlh talakan Najeriya yana cikin wahala da fargaba musamman wadanda suke zaune a Kauye.. Allah yacanza mana da mafi alkhairi
2026-09-05 21:16:46
1
moomsirabraham
MANSIR IBRAHIM AMV :
Barka da warhaka honarable
2026-09-06 11:31:34
0
nazirdalhati
naxeer elladance :
dan allah yan uwa atsafta kalamai bban malami ne duk da jarabtar da allah yayi akan .allah ya fitar dashi daga wannan yanayi amin.
2026-09-06 08:21:36
0
sahalualiyu920
sahlu aleeyu :
Kai abu anyi walkiya munganka
2026-09-06 06:00:05
0
beenmustapha3
.....@deeny mst :
aiki dakaratu akeso ba yawanshi ba sannan kazudda ladanka kayi abun alkhairi ka fadi
2026-09-06 11:15:19
0
anwaru.amadu
Anwaru Amadu🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬 :
sai attiku
2026-09-06 10:33:21
0
emdee349
Emdee photography :
Atiku muke so azaba kuma va dan Allah kakeyi b Yanxu
2026-09-06 08:53:21
0
user71860652349457
aa sarki :
yo ai MALAM idan kanada Al'qurani ba kai zaka fada ba kauai yi campaign oga
2026-09-06 07:16:35
0
yusufgermany0
Yusuf Germany :
to kai mln in ancire shekara talatin cikin shekarunka sauranawa???
2026-09-06 12:19:43
0
To see more videos from user @brr.a.s.zakariyya, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About