ni Dan Allah skin care din da kike using shi xaki fadamin
2026-09-05 23:25:43
21
MODEST WEAR VENDOR IN KADUNA :
That’s why i choose to be stubborn Walahi i don’t over look things 😏💯
2026-09-06 11:21:13
30
salmafrica__ :
Yanzu zasuce kina koyawa mata yahudanci🤣💔
2026-09-11 08:59:04
18
shafakamba :
just looking at skin 🥰 share routine pls😂
2026-09-29 20:51:32
1
CERTIFIEDSPICEBLENDER ⫷⭕❥⫸ :
We need to protect you at all costs 😂😂😂
Because you didn’t just shake the table… you broke it into pieces! 😂😂😂
Now nobody can sit comfortably again. 😭😂 kiji Ana ai batada hakuri. meanwhile they can't bear half of what you beared .
2026-09-07 15:30:18
12
Y'ar Chamas :
Allah ya saka miki da alkairi sister 😁
2026-09-05 21:59:21
11
💧Momeekt💧 :
Ai ni fa saidai azageni yawwa 😂
2026-09-05 23:09:02
10
Eseena collection :
Bahakabane wlh👍😁mazan yanzu babu Wanda suka tsana sai mai hakuri🙄amma inkina goge musu hadda anfi daidaitawa 👍👍👍👍
2026-09-06 17:02:15
14
SE.Afric :
Namiji na yabona nasan wahala nike sha saboda basu yaba wadda ba wahala take sha ba da haka suke measuring nagarta
2026-09-07 02:36:51
5
Fashion Designer in Maiduguri :
Keep going we are appreciating you
2026-09-05 21:24:10
13
zahra’s_ galleria :
Irin atamfa ta💃😂
2026-09-05 20:44:39
11
Fatima Liman :
to ai haka aka karanta masu
2026-09-07 17:02:05
3
Fatima abduljalal :
ayanzuhaka acikin halin nake ya Allah kakawo mana mafita azamantakewarmu 😭😭
2026-09-06 14:58:54
6
NJ creative corner💞💞 :
haka suke wlh Allah ya saka mana [Teary eyed]
2026-10-06 18:50:26
1
djibrilisia :
Machallah ☺️☺️
2026-09-06 02:30:40
1
Naslim :
But Gaskiya ba Dole Sai Namiji Yana Wahalar da Mace ba Sannan Zai fito Yana Yaba Mata Duniya tasani... Don't know for others Gaskiya