@ai_stories476: BOYAYYAN SIRRI (Part 30) Ameer jealousy jealousy 🤣🤭 Raini ya dan fara shiga tsakanin Ameer da Raliya 🤭 Ameer ya fara sanyi 😁 #goviral

Mrs bashry ai stories ☘️
Mrs bashry ai stories ☘️
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 05 September 2026 19:41:46 GMT
25323
3775
147
145

Music

Download

Comments

khadijatluxehome
KHADIJAT LUXE HOME :
💃💃💃💃sisters wlhi yau kinmundede mungode
2026-09-05 19:50:59
6
hajiyababy2
Ommu Abdullah 💞 :
Wllhi zaid dinnan yana bani haushi sosai ita kuma ya kamata tasan da rajar Aure 🥺🥺riketan da yake da rungumar da yakemata wllhi sai naji wani iri 🥺🥺Dan Allah A sassaitawa Ameer
2026-09-06 04:59:41
5
alkyrinshala
mama❤️rukaya❤️ :
Allah ya qarobasira 👍👍
2026-09-05 23:02:45
3
_hafsat15
hafsat :
sai dake sister 🥰
2026-09-05 20:48:29
3
chefdeeyah
chef 👩‍🍳 deeyah 🥰 :
soyayyar ayyyy🤣🤣
2026-09-05 23:21:15
2
user1478387518386
Autar hajia :
one love sis ajuri zuwa rafi
2026-09-05 21:40:13
3
jidssnacksandpastries
Jids snacks and pastries❤️ :
Kina tashin kaina😂😍
2026-09-05 19:53:23
4
ummukhasim12
ummulamina1 :
sannu da aiki sister
2026-09-05 19:48:23
2
user6002715629115
user6002715629115 :
Godiya muke🥰🥰🥰
2026-09-05 19:51:01
1
arewagirl_aisha
ArewaGirl_Aisha 🇳🇬 :
why is it short today🥺
2026-09-05 20:13:38
0
ummu.khadeeja2
🌹Ummu Khadeeja🌹 :
I'm the first
2026-09-05 19:51:49
2
maryamidris7855
maryamidris7855 Maryam Idris :
daman haka rayuwa take kaso maisonka
2026-09-06 06:48:38
0
mmealhadircherifa
mmealhadircherifa :
kay sis mache Allah moutiman fah babou dama😂😂😂😂
2026-09-06 05:58:56
0
bilkeesuahmad883
Bilkeesu Ahmad :
Kuma gobe karfe nawa zamu samu
2026-09-05 20:43:28
1
aishatu.kwamee
Aishatu Kwamee🩷🌸🫂❤️ :
Raliya tafara rashin kunya na banu 😳😳😳
2026-09-05 20:11:01
1
lubnaidris2
lubnaidris2 :
bayanzu ya kamata safiyya ta gano komai ba
2026-09-05 20:01:08
1
user4974918495143
RAFI'S :
akwai complete littafinsa hajjaju ?
2026-09-05 21:43:27
0
rukayyahkabir506
rukayyahkabir506 :
Thank you 🥰🥰🥰🥰
2026-09-05 21:41:36
1
khadijatluxehome
KHADIJAT LUXE HOME :
wlhi idan nine senabujire
2026-09-05 19:47:33
1
mrs.mijinagari
mrs.mijinagari :
Ameer fah Inaga Idan aka matsa zai hadiye zuciya 😹😹
2026-09-05 22:29:13
1
sdm_creatives
Safiyya D Muhammad :
nifa raliya ta fara kaini bango me take nufi damu ne mu yan team din Ameer zamu yi maganin ta abu daya ne kawai zai kashe wannan sabon rashin kunyar Tata kuma insha Allah Ameer ya kusa maganin ta kawata Allah ya kara basira
2026-09-05 21:13:11
2
hadi.dgheim98
fridoss :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-09-05 19:44:49
3
user9495634128818
Allah gatanmu❤️❤️❤️ @ :
Su raliya anfara iya firta love 🤣🤣🤣
2026-09-05 20:43:11
1
no.nme696
no nme :
kai amma yau yayi stu ameer dan girman kai
2026-09-05 19:54:04
1
yannu70
Aisha sweat treats :
dan Allah sister kiringa dan kara masa time nada yafi time sosai mu masuso muga y takaya abun b dadi
2026-09-05 20:25:23
1
To see more videos from user @ai_stories476, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About