@abdulnassergarba: #dieu est ma force #muslim #abdulnassergarba #👂👂👂 #arewa__tiktok

Abdul Nasser Garba🇳🇪
Abdul Nasser Garba🇳🇪
Open In TikTok:
Region: GH
Saturday 05 September 2026 20:14:48 GMT
4939
318
20
29

Music

Download

Comments

sagir.muhammad.la2
Sagir Muhammad Lawal :
abinda kakeso Allah ya baka
2026-09-05 22:06:09
3
abbakaka.abuja
Abbakaka abuja :
wai mutanema sunabanimamaki kutunafa akway annabin Allah ma dansa ya bijire ballantana nurakaliq muyimishi addu a Allah ya dawomana dashi hanya
2026-09-05 23:25:58
0
mu_suleiman
unique :
innalillahi wa Inna iliahi rajiun. abinda aka yi ta gaya maka kenan nura. mutane sun yi kasashen faruwar haka. kana ganin zaka iya yiwa Allah wayo. Allah ya jikan dr idris. da ka sa raddi
2026-09-05 22:25:31
0
dr_idris_abbas
Dr. I. Abbas :
Malam idan zaka je ka gyara iyalinka kaje kayi. Zancen kazo kana wani tausayi bacin kai ka sharewa yaranka wannan fagen.
2026-09-05 21:11:03
2
abba.ab.clothing
Abba skt :
AA Wai nura kanada hankali kuwa mutanen nan kace kanayinsu harkanayin fada fa musulmai Akai .to miye matsala dan naka yakoma cikinsu ,
2026-09-05 21:17:58
3
balala1770
Balala1770 :
Dama mu bamama kallan cikakkyan musulmi
2026-09-05 21:20:23
2
soude_68963
Ridwan Barbarejo :
Malam Allah baka ikon cin wannan jarabawar
2026-09-05 23:46:22
0
sanusilawal575
Sanusi Lawal :
dama yaga kanagoyon bayansune shiyasa yabisu yanzukagan hanyar shiga wutayabi?
2026-09-05 22:17:07
0
user2041925947059
yaya mamman :
kai ai Barin ka musulunchi yafi mana alheri
2026-09-05 23:47:03
0
saifillahiana
saifillahi anas :
🥰
2026-09-06 00:05:38
0
suncitycosmeticspalace
Sun city cosmetics :
😂😂😂
2026-09-05 22:16:16
0
saifillahiana
saifillahi anas :
😂
2026-09-06 00:05:39
0
nassirouharouna7
nassirouharouna7 :
😭😭😭
2026-09-05 22:55:29
0
saifillahiana
saifillahi anas :
😂
2026-09-06 00:05:38
0
saifillahiana
saifillahi anas :
😅
2026-09-06 00:05:38
0
ummanmunifah
Umman Munifah :
😜
2026-09-06 00:27:03
0
To see more videos from user @abdulnassergarba, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About