@hafsatabdulkarimusman: #malamazainabjaafarmahmud #nisaussunnah #malaman_sunnah #nisaussunnah11 #islamic_video #video_viral #allahuakbar

Hafsat Abdulkarim usman
Hafsat Abdulkarim usman
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 05 September 2026 22:08:05 GMT
88853
9841
165
1105

Music

Download

Comments

auntyn.umma6
Auntyn Umma’s stitches 💞⚡️🥰 :
Wlh haka nake nidai sedai Allah yakawo mana sassauci yasa inbari🥺
2026-09-08 09:56:24
22
lubabatumusadanka
lubabatumusadanka :
Allah yabamu ikon dainawa,Wani abun dole ya zauna a zuciyarka
2026-09-06 11:30:04
19
user1249933615272
ummunoor :
whll inada shi whll sai Dai Allah yashiryeni whll km
2026-09-06 13:55:16
10
habibuzubairu624
radiyyah :
Wlh Ina dashi Allah yayayemana
2026-09-06 05:45:16
11
user23082619961310
Fatima yakub galadima :
gaskiya nagode sosai kamar Dani akeyi,ya hayyu ya qayyum kayayemin wnn halin kawankemin zuciyata ya raab
2026-10-18 17:08:58
1
deenwithzainbaa
𝓩𝓪𝓲𝓷𝓪𝓫𝓪𝓪.♡︎🌸♡︎ :
ALLAH yakara mana hakuri.
2026-09-06 15:13:17
4
banar2001nativecaps_andm
Hauwaty Ali Adam :
Alhamdulillah 🥰ko kadan bana iya riqe abu😅 jazakillahu bi khair
2026-09-06 22:12:55
2
mrs..ahmad.kitche
Uza’s Cakes and More :
Wlh nima bana iya mantawa Amma kinda role model dina tai magma nayi hakuri zan nemi waje na goge🥺
2026-11-04 17:29:30
1
haulisshema
Haulisshema :
Bani da ruko amma in aka kure ni ina rikewa in tamke da kyar ake shawo kai na. Amma da wuya in rike!
2026-10-25 11:09:55
2
umminmuhsin
Ummee Alah investment :
Allah yayemana
2026-09-06 07:42:33
2
ummushuraim22
ummu shuraim :
Allah sakamiki da alheri malama
2026-09-07 07:28:44
1
mrsmutor1
mrsmutor1 :
Allah yabamu ikon gyarawa
2026-09-06 12:21:57
3
rukky6128
Rukayya 💢 :
Allah ya bamu ikon gyarawa amin
2026-09-06 11:22:56
3
hijabsjilbsniqabs
umj libas :
Allah ya bamu ikon chanzawa
2026-09-09 13:17:26
1
aysha.shehu.musa
🅰️💲Ⓜ️ :
😂to ko Banda lpy ne???
2026-09-09 14:33:06
1
babysafna4
babysafna4 :
Wlh nima haka nake Allah ka yaye mana
2026-09-09 19:57:22
1
mkpalmoil6
[email protected] :
Allah nagode maka wllh zuciyata Bata iya roko🥰 wllh Ina Kara godema mahallicina
2026-09-06 21:35:55
3
mmnfaisal1
Maman faissal 👩🏼‍🍼❤️‍🔥🫶🏻 :
wlh gasskia
2026-09-06 09:05:02
1
neenathenna85
Neenat luv808 :
menene maganin shi malama, don wallahi inada shi, kuma inaso yabarni
2026-09-06 14:19:48
1
salxahh
Halah :
ai halitta ce saidai muyita roqon Allah ya raba mu da ruqo
2026-10-30 09:23:31
0
meenalh54
meenalh :
ko nima haka wlh bansan yya zanyiba
2026-11-01 15:49:38
0
jamilafalalu100
Jamila Falalu :
wlh kuwa hka nake kuma abinna damuna kuma matsalace babba allah yakawu mana sauki.
2026-11-05 09:21:49
0
hawaou.mohamed7
Hawaou Mohamed :
wlh halina ne Allah ya yaye mun
2026-10-30 10:35:54
0
alasempire
ALA'S EMPIRE 💙✨SNG✨ :
Allah ya Kara tsare mu
2026-10-31 22:06:22
0
hafsatlabaranabu
sai godiya :
hmmm
2026-09-06 13:34:14
0
To see more videos from user @hafsatabdulkarimusman, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About