@danchiromah: Ba komai bane sai ka ce karya ne saboda baka fahimci abin da ake yi ba. Knowledge ba ya bukatar surutu—result ne yake magana. $10 ya zama $1,900 ba da baki aka yi ba, da trade aka yi. 📈🔥 Wanda ya sani zai gane, wanda bai sani ba zai ci gaba da tambaya. Lokaci zai tabbatar da komai. 😉 We don’t argue, we let the results speak.”** #DanchiromaQX #DanchiromaTradingAcademy #Trading #PriceAction #TradingKnowledge @Danchiroma JR

𝐃𝐚𝐧𝐜𝐡𝐢𝐫𝐨𝐦𝐚 𝐐𝐗 📊
𝐃𝐚𝐧𝐜𝐡𝐢𝐫𝐨𝐦𝐚 𝐐𝐗 📊
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 05 September 2026 22:16:25 GMT
228
40
14
5

Music

Download

Comments

alkhalil001__official
I’m_Ib__On__Top__😎🤏 :
Gaskiya ne sir power of knowledge 💪
2026-09-06 00:32:45
0
abdularewatrader
Abdul (Student of Danchiroma) :
power of knowledge💪
2026-09-05 23:06:43
1
danliteeqx
DAN LITEE 📉 :
aslm oga wlh daka hadamu dashi kawai....kasanicewa kaf arewa wlh bbu kamar danciroma kajekuma ka duba👏oga ahucehaka 👏
2026-09-05 22:52:49
2
abusafnacommunication
ABU-SAFNA COMMUNICATION 📱 :
Masha Allah. oga gaskiya ilimi yayi Allah ya qara basira, gaskiya yaja ya nemi ilimin rayuwa ma..
2026-09-05 22:57:44
1
abbalagos02
𝕬𝖇𝖇𝖆 𝖑𝖆𝖌𝖔𝖘 :
gaskiya nee oga ai da class din yashiga Se yaga Abunda akeyi student mu Maida hankali akan doji wllh yanabiya sosai
2026-09-05 22:47:30
1
biucommunitylaudry
Biu community laundry :
Nima inaso nazama daya dagacikin dalibanka ataimakamin dan ALLAH
2026-09-06 02:36:40
0
musa.abdullah65
musa Abdullah :
ayehakuri oga
2026-09-05 23:55:21
0
realyanng
realyanng 📊 :
Oga sir wllh tinda kace kayi accept Nima nace kayi passing sbd wllh sanda nafara haduwa d kai cewa nake fadawa kasuwa kake tayi yadda kake so amma a yanzu nafi qx yadda dakai mai ilmine sbd ni kaina yanzu ina fadawa kasuwa inda zatayi sbd. Rabarka
2026-09-05 23:23:05
0
abdularewatrader
Abdul (Student of Danchiroma) :
ina alfahari dakai wllh boss🥰
2026-09-05 23:15:05
1
biucommunitylaudry
Biu community laundry :
Ina so nayi joining na group nk dan ALLAH
2026-09-06 02:34:21
0
al_siddiq1
al_siddiq1 :
oga ai da kabarmu dashi 😂😂😂
2026-09-05 22:30:00
3
mikson.auwal
mikson auwal :
aikoni student dinka ina iya yin trader biyar xuwa shida yaduba yagani wllh wllh wllh a daren nan nayi shi kuma idan yana so gobema zanyimai wllh mudai ba abunda zamucewa oga Danchiroma sai godiya 🙏 sosai wllh
2026-09-05 22:57:58
3
To see more videos from user @danchiromah, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About