@ali_mustapha_bukar: Yanada kishi bazai iya Neman mace wani Yana Neman taba ? #dr_abdallah_gadon_kaya #engr_abdullahi_adamu_musa #ali_mustapha_bukar #AmsoshinTambayoyi #IslamicTikTok

Ali mustapha
Ali mustapha
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 05 September 2026 22:18:16 GMT
106729
18386
294
863

Music

Download

Comments

chamssoudine67
chamssoudine :
Bazan iya auren yarinya mai samari bah
2026-09-06 17:15:41
45
zaynabkarofee1
Zaynab_Karofee :
faɗa mashi dai Mlm 😂
2026-09-05 23:36:23
61
saipu2244
maji dadi :
wlh mlm saii munyii yaudara 😂
2026-09-06 15:04:46
15
salma.zazzau
Salma zazzau✨💑🔐 :
Allah yakaramaka lpy malam 🤲
2026-09-07 06:14:59
18
fatihatulkhairy001
fatihatulkhairy001 :
ni ba abin insa a status bah 😂 wlh
2026-09-06 08:10:31
23
itzdangidanchairman
Ameer binabubakar :
malan meye hukunci Wanda matarsa take ce masa yaya
2026-09-07 18:35:14
4
sulelamid0
sulelamido :
shawara daya ce kawai..ya tuba ya nemi taimakon Allah
2026-09-06 15:17:50
12
adamousaminou612
belle beby :
allah yasa mudace
2026-09-06 01:46:41
9
msanibabbangida
M Sani babban gida :
Allah yakara basira
2026-09-06 14:28:13
8
abdoulaye.asmagui
Abdoulaye Asmaguila kabobi :
gaskiya ne malam
2026-09-06 07:01:08
7
sadeep_aud
SADEEP_AUD😎 :
:wallahi Allah mutum ya zauna baida budurwa yafi masa alkhairi, ba ruwanshi da fargaba da tashin hankali, zama lonely duniya ne I swear
2026-09-06 23:43:57
8
humairah.diamon
humairah Diamon🌺🌺🌸🌸🌹🌹 :
Gaskiya
2026-09-06 13:38:06
8
nasiru.muhammed30
Nasiru Muhammed :
hmm Allah kasa mudace😭😭
2026-09-06 08:12:23
11
bishirtanimuhayi
🫧Bishir Tanimu🫧 :
Gaskiya ne mlm Allah ya sa mudace 🤲🤲🤲🤲
2026-09-06 10:03:29
6
aminayakoub32
Amina🦋yakoub :
Allahou Akbar ❤️🤲
2026-09-06 15:03:24
8
sule21227
sulaiman na mama ❤️🥰 :
Ya malam namu🥰🥰✅
2026-09-06 10:28:05
5
user8027362068078
لبن بت أبوها :
الله يصلح الحال
2026-09-06 11:12:05
7
meemscakeandmore1
meemscakeandmore1 :
Allah yasa mudace
2026-09-06 19:25:59
5
minshawinzazzau
Mustapha Rabiu Bamally✅️ :
Allah ya karama Malam lafiya, Ameeen. Ya shaikh, lallai akwai samari da suke zuwa da mugun nufi wajen yan mata, wannan kuma bai nuna dukkan maza haka suke, maza na da mugun kishi generally, ba yadda zakaje auren yarinya kaji tana kula wasu kuma ka tsaya fa, shi yasa Manzon Allah S.A.W yace “Kada ɗayanku ya nemi auren matar da ɗan’uwansa ya riga ya nemi aurenta, har sai mai neman aurenta na farko ya janye, ko kuma ya ba shi izini.” — Sahih al-Bukhari da Sahih Muslim. Ni agani na wannan zai ba mata da yawa mata daman rasa masu aurensu wallahi, zai kuma basu kafan yaudara, don maza basa iya tsayawa wurin mace mai kula samari. Allah ya tsare mu, Ameeen.
2026-09-11 07:47:31
2
user45768657518423
ahamed na.aisha.baban.maryam :
wannan gaskiya ne
2026-09-07 08:18:02
1
avdul_mj
꧁ঔৣ☬𝔸𝕓𝕕𝕦𝕝 𝕄𝕁☬ঔৣ꧂ :
Allah y karawa malam lpy 😂muna godiya 🙏
2026-09-07 09:52:27
4
user95070075202262
[email protected] :
Allah ya sa mudace
2026-09-06 20:19:19
4
mansirabubakar211
Mansir4g :
SLM
2026-09-06 17:49:29
3
hawaa2022
fhod ru :
wallahi gaskiya ne malam
2026-09-06 15:44:48
3
user23810224707340
Abba dan utai :
Allah yasaka da alkairi mlm
2026-09-07 06:33:56
2
To see more videos from user @ali_mustapha_bukar, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About