zamu connection na yan kana nan yan kasuwa zuwa ga masu sayen kayansu insha Allah
2026-09-06 14:52:38
3
Bilkisu umar :
Ina saida smallchops da ready to Fry chops a Abuja
2026-09-06 12:50:21
0
SALMA COLLECTION 👗 :
inasiyarda takalmi da jaka da Egyptian abaya har mafarkin zuwa wurinnan nayi amma allah baiyiba 😭😭😭😭
2026-09-06 10:41:37
1
falmata_abbaaji :
Allah yakara mana son annabi ❤️❤️❤️
2026-09-06 16:16:31
2
Dambu_bistro :
Ina siyarda local delicacy!!! Dambu fankasau etc!!!!
2026-09-06 13:44:18
1
Leematzee Snacks & More :
inayin cakes
2026-09-06 13:49:37
1
maryam's stitches and more :
ya Allah ka dafa mana,Ina sayar da turbans da hijabs
2026-09-06 16:27:39
1
kayan mata by Amina madaki :
ina sayar da kayan mata
2026-09-06 12:26:17
0
Amixxy kitchen And more :
Ina sayarda kayan kitchen location kano state Nation wide delivery 🥰
2026-09-06 15:22:03
1
Humeesglam :
Ina make up kunshi da kitso amma dai ina neman shawara akan modenising din business dina Wllh ina son sana ata matuka fiye da tinani kawai ina bukatar mataimaki ne🥰😭
2026-09-06 12:34:21
1
safiyayakubu769 :
ina saida Atamp da shada Allah yabamu saa 🙏
2026-09-07 17:45:18
1
The light ng💎 :
masha allah 👏
2026-09-06 15:35:49
1
MARAKISIYYA COLLECTIONS :
Allah ya cigaba da taimakamana inasaida Kayan kitchen masu kyau da home decor da kuma bedsheet da carpet alhamdulillah
2026-09-07 07:34:43
1
Cakes and desserts in Keffi :
Ina saida cakes musu bala’in dadi da kyau
2026-09-06 16:57:28
1
surayyaladan :
Allah ya yi mana jagora 🙏
2026-09-07 20:03:10
0
Spiceheaven-Ng :
Ina siyar da spices masu dadi a kano❤️💃😫
2026-09-07 09:54:32
0
stakscollection :
Ina siyar da fabric da perfumes,location katsina
2026-09-07 09:53:47
0
Hajiya ikeey01 :
Ina saida atampha laces,kayan kitchen, Danbun kaza, kilishi.
2026-09-08 19:37:56
0
fatimaummilawal :
Ina saida kayan kitchen da furniture Alhamdulillah
2026-09-09 13:23:07
0
Hijabsnmore0 :
hijabs dq abayoyi😍
2026-09-09 19:59:12
0
Nafisatu Muhammad :
da Ina sayar da atmpopi da kayan kwanjo
2026-09-08 22:14:08
0
NMB KITCHEN UTENSILS ANDMORE📈 :
Ina siyar d Kayan kitchen🥺 din
2026-09-06 13:10:11
0
To see more videos from user @bisma__event__planers, please go to the Tikwm
homepage.