wllh ka.iya magana da fadakarwa
Allah Maka albarka
2026-09-07 12:39:43
23
Baiwar Allah 🥺🫧♥️ :
Astagfirullah 🥺😭 Ina tsoron mutuwa sosai, wayyo Allah 😭😭 musamman idan na tuna kwanciyar kabari. Ya Allah, Ka kwantar min da hankali, Ka ƙarfafa min imanina, Ka yafe min zunubaina. Ya Allah kada Ka karɓi raina sai Kana farin ciki da ni. Ka sa kabarina ya zama haske da salama, Ka tsare ni daga azabar kabari da wutar Jahannama. 🤲🏽😭❤️