@kanoemiratecouncil: Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Dr. Muhammadu Sanusi II, PhD, CON, ya karɓi baƙuncin manyan malamai daga Masallacin Annabi ﷺ da ke Madinatul Munawwarah, waɗanda suka zo Jihar Kano domin sanya ido kan Musabakar Alƙur’ani Mai Girma. Manyan malaman da suka halarci taron sun haɗa da: * Dr. Ammar * Dr. Ayman Safwat * Dr. Muhammad Muhammad * Dr. Abdul Azim Muhammad Wannan ziyara ta gudana ne a yau, Asabar, 5 ga Satumba, 2026. 📹 @Sarauta T.V Sarauta T.V

Masarautar Kano
Masarautar Kano
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 06 September 2026 00:18:04 GMT
6841
1305
23
38

Music

Download

Comments

shamsuhassann
Hassan shamsu :
gsky mun mori sarki
2026-09-06 10:01:18
1
haidar.a.adam0
Haidar A Adam :
Bama bukatar tafinta ako ina akuma ko wani yare
2026-09-06 12:02:39
0
abbatie17
Abbaty 🦅 👑 :
Sarkin fita kunya ❤️
2026-09-06 12:06:05
0
yahayaabubakar557y
senior man :
Allah yakara lafiya
2026-09-06 12:10:09
0
aminsfulani
Amin s fulani :
Ran Sarki ya dade ✊🏾
2026-09-06 00:39:04
1
warawamotorcycle94
WARAWA MOTORCYCLE94 :
sarkinmu dai da zamani
2026-09-06 10:57:05
0
nasri_umar
Nasir :
Ran sarki yadade✊✊
2026-09-06 00:22:30
1
voray29
Zaharadeen :
Muhammadu ka iya sarki
2026-09-06 08:43:07
0
sayyadi065
Sayyadi065 :
Alhamdulillāh
2026-09-06 00:25:07
1
aminualiyuumar215
AMINU ALIYU UMAR :
mallam Muhammadu nawa✊️❤️
2026-09-06 09:29:10
0
bash6573
Bash :
Mai kano
2026-09-06 07:58:52
0
jallabar_hausa
kano_jallabar_hausa :
Alhamdulillah
2026-09-06 07:45:14
0
kamalrafs2
kamalrafs2 :
Sarki sanusi ka hada komai🥰
2026-09-06 05:59:06
0
omar__farouq
EL FARUQ INVESTMENT NGR LTD🏢 :
Sarki imam Kano mamman ka iya sarki 🙏🥰
2026-09-06 02:04:56
0
nasri_umar
Nasir :
Şarkı daidai da zamani🤩🤩🤩
2026-09-06 00:22:42
0
abdulabusani5
Abdulabusani🚩 :
An zartasu turanci San nan an zartasu larabci😁
2026-09-06 05:27:35
3
last___born__20
LAST__BORN♥️ :
Sarkin fita kunya ✊🏽
2026-09-06 06:38:43
0
hamzaabdullahi027
Barman Matawallen Hadejia :
Ranar Fita Kunya Seada Mamman
2026-09-06 09:20:26
0
haruna.iya
Haruna iya :
👑👑👑
2026-09-06 08:07:36
0
abdulganiyyukabir001
A.WADATA💪💯 :
💯💯💯
2026-09-06 05:31:29
0
faruq0641
UMAR FARUQ :
❤️❤️❤️
2026-09-06 05:19:02
0
mrdagash
🪖🥾Mr Dagash 🥾🪖 :
❤️❤️❤️
2026-09-06 02:07:45
0
real_ibrahim_idris
REAL_EVRAHEEM_EDREES__ :
👏👏👏
2026-09-06 07:30:17
0
To see more videos from user @kanoemiratecouncil, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About