Allah ya jikan al bani Zariya yace karmuyi zina da yar kowa akwaii yan mata a Al janna🥰
2026-09-06 10:45:53
175
BASHIR ABDULLAHI CH :
Nifa kyama yake bani Nura din nan
2026-09-06 12:50:21
129
Sadau SM :
triumph sarkin aiki Allah yakare mana kai 🥰
2026-09-06 21:19:37
71
serlysuserlysu👳🏻♀️ :
pastor nura khalid
2026-09-06 10:38:41
46
A A HOTORO :
wlh wlh natsani nura
2026-09-06 09:34:10
117
halilumuhammadtul :
mlm lawal ina rokama allah ya hadaka da dukkan alkhairi yakuma sa manzon allah yazama mai ceto agareka tareda mahaifanmu damu aranar alkiyama
2026-09-06 10:44:13
146
Attaheeru :
wallahi summa Tallahi Nura kyama yakebani sheikh Lawan Triumph Allah yasa kagama da wannan duniya lapiya
2026-09-06 17:42:28
18
hadeezatou :
Malam Maza suna godia☺️
2026-09-06 10:57:27
66
MBS :
Malam sai dai ka mutum inshaa Allah zaa bamu
2026-09-06 10:12:09
35
Isah bin Muhd haladu :
wlh nima natsani nuru Khalid sabo da munafircinsa
2026-09-06 14:29:48
27
muhammadbinibrahi0 :
masha allah allahamdulilla allah ya jiqan Dr idris abdulaziz dutsen tanshi
2026-09-06 06:37:31
57
Ahmad adamu Jigo :
wllh ina jindadi idan nazo commt naga anayiwa malam addu,a da fatan alkairi
malam Allah yabiyaka da mafificin alkairi na duniya da lahira Amin y rabbi 🥰
2026-09-06 17:45:01
12
Abbas Golden boy ✅♥️✈️ :
evangelist nura Khalid
2026-09-06 18:04:12
2
Bee_innocent⭐ :
Wallahi ko dubu aka Bani Nasan Me Zanyi dasu Astaghfirullah😂😁
2026-09-06 11:01:34
27
Is'haq A Sulaiman :
Yayi mana ragi, 72k wifes min hurul eennn, beauty not ugly, very beautiful 💕
2026-09-06 23:01:27
2
نذير سليمان العفاسي :
Ni dai gashi ba dan Izala bane amma wllh na kiyayi wnn malamin. Allah ya bashi ilim
2026-09-06 11:11:35
30
Ummu_Rena"d 🥰💖 :
dadina da. Sunnah Hujjah🥰🥰🥰
2026-09-06 10:11:42
27
Ibrahim Zubairu :
malam lawal Allah ya kara maka imani da basira
2026-09-06 15:14:04
8
Hafiz@fkw :
Malam Lawan Kazama Garkuwar Addinin Allah 👍
2026-09-06 22:17:19
7
sunusi aliyu 50 :
allahu akbar sunnah sak
2026-09-06 11:25:00
8
S & U caps :
Wallahi ko nawa aka ban ina so🙈ko sun kai 1000, Aljanna fa ba wasa bace,😂😂 Akwai shagali a Aljanna Allah Ya kai Mu🤔
2026-09-06 13:02:23
33
ABBAN=SAFWAAN/JEDDAH :
:Kamar Yadda Allah Yake Juya Dare Zuwa Rana...
Ya Allah Ka juya Damuwarmu Zuwa Farin Ciki🤲🏽
2026-09-06 15:25:17
20
shaikul Islam ☪️ ❤️ :
wallahi tallahi mallam ina sonka Allah ya albarkakeka da family's amine ya hayyou ya kayyum
2026-09-06 16:04:54
9
zayyanu isah :
Allah yakarbi abinda akayi sabida Allah inda akayi kuskure kuma Allah yayafe
2026-09-06 12:48:09
9
Alh Dini :
Mefiska biyu Allah ya tsima Mefiska biyu Sunnah sak
2026-09-06 04:08:31
22
To see more videos from user @bashirumarsuleiman, please go to the Tikwm
homepage.