♥️♥️♥️Assalamu alaikum kyakkyawar budurwata ❤️Ina fatan kin tashi lafiya, zuciyarki cike take da farin ciki da kwanciyar hankali. Allah Ya sa yau ya zama rana mai albarka a gare ki, Ya kare ki daga duk wani abin damuwa, Ya kuma cika miki dukkan kyawawan burikanki. Ki yi yini lafiya, ki kasance cikin farin ciki kamar yadda kike sa wasu farin ciki. 🌹❤️