@mhizdejerth: Yanzu wannan zancen hankali zai dauka wlhi shehun ka ko Kansa bazai iya ceta ba a gaban Allah balle wani haka zaizo zigidir bintirrr yana ta Kansa #mhizdejerth #sunnahrasul #izalah_jos #hausawanduniya🤍💯🇳🇪🇳🇬💟💘💌❤💞🥰💍💯allmedia
اللهم احينا على السنة، وتوفنا على الإيمان.
Ya Allah kada Ka jarabcemu da shiga bidi'a 🤲🏻.
Allah Ka ganar da yan uwan mu da suke bidi'a Ka dawo dasu kan tafarkin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama.
Allah Ka yafe mana kura kuran mu Kasa mu cika da imani 🤲🏻🤲🏻🤲🏻
2026-09-06 13:30:42
4
Muhammad Ibrahim isah :
haba erwata kin rufe mana saving
2026-09-06 10:52:44
0
Usman sani :
Shehu Ya Shiga Lamarin ku 😫😫😫
2026-09-06 10:50:07
0
M SADEEQ🎤🎤🎤KT :
Gsky ba xaka taba xama dan tijjaniyya Baka xama jaki bah😂
2026-09-06 11:46:40
0
omar kasso :
wallahi Baffa hotoro yayi gaskiya
2026-09-12 14:29:54
0
liman Ibrahim :
sai da ke tawa
2026-09-14 10:42:11
0
Anas Adamu :
Gaskiya wannan addinin na shehu inyas akwai falala
2026-09-06 09:38:30
2
Tosin@89% :
wallahil azim kuwa
2026-09-07 11:47:34
0
idiris zagi :
🥰🥰🥰 gaskiya Wana hakani
2026-09-10 08:46:24
0
preethi hummy🥰 :
🤣😂hmmm ni guy Nan tausayi ma yake bani
2026-09-06 16:39:30
0
MERJER MAI BARCA :
Allah ubangiji yasa mudace
2026-09-06 09:34:38
0
Ubandoma NO2 :
ya rabbil izzati yasa mugama lafiya cikin aminchin musulunci da sunnah 🙏
2026-09-12 06:51:56
0
salissou 034 :
Alahuma jan nibnal bidi'a 😭🤲
2026-09-06 11:44:27
0
Gaddafee :
Allah yai Miki albarka
2026-09-06 18:18:08
0
nusee :
bazai yuwu ba
2026-09-06 11:38:38
0
user2403532945526 :
الهم أحينا السنه
2026-09-11 16:02:20
0
محمد الجلادي :
👀
2026-09-06 21:25:43
0
Yaou Hama :
Allah ya chiremu
2026-09-06 09:35:01
0
Egile strong aluminum works :
Innalillahi wa’inna ilaihir rajiun
2026-09-06 09:38:12
0
Ahmad(AA) :
Kayyasa
2026-09-06 10:46:39
0
abdoulhalidou293 :
wly haka né
2026-09-20 18:13:20
0
Abk :
sunnah sak
2026-09-06 10:24:40
0
BABAN HAUWA'U AMV :
gskydai
2026-09-06 09:40:33
0
Prince Mas'ud :
duk ahalussunnah yamin like
2026-09-06 11:36:30
1
To see more videos from user @mhizdejerth, please go to the Tikwm
homepage.