msh Allah [Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming]
2026-09-06 22:13:54
1
khalifah H²🥶 :
dn allah a warewa couples din nn app nasu pls
2026-09-06 19:51:30
6
Abkmegemu😊 :
Muma dole yanzu kam muyi auren nan ai muba duwatsu bane. 😢
2026-09-07 18:59:49
4
Ab'bakar sad££q030 :
sai yarinya tagirma mununa mata videon, itama tayi koyi da iyaye..😇 Allah ya qara maka arziki da rufin asiri, ya rabbal alamin.😇😇
2026-09-07 15:49:11
6
ÆBBĀ JÜÑĪØR :
Wayyo dadi ko aure zaiyi ajalina saina wallahi kuma bani da sana'a😅
2026-09-07 07:15:16
3
Anas_Anderson :
congratulations
2026-09-06 21:38:10
1
YARON KIRKI :
Allah yabaku kariyya Daga Duk Kan sharri🥰🥰
2026-09-06 22:17:05
2
Babangida Aliyu :
Allah ya kara suttura🤲🤲
2026-09-06 12:12:35
6
AmeerDanshayi :
Allahuma ameen ya Allah🤲🤲Allah ka hore min nayi aure na huta
2026-09-07 11:23:46
1
Nasser :
Allah sarki harkun tina mun da 2009 lokacin 😢😮 da kakana yake bani labarin akwai wani zamani da zaizo mutane zasu bata lokacinsu suna karanta comment nawa saboda 😭😭 suna tunanin abinda zanfada yanada amfani 😮😮
2026-09-07 09:21:21
1
Abdulcosmetics070 :
allah sa albarka
2026-09-06 18:53:12
1
AMG001 :
Ubangiji Allah ya sama rayuwar aure ln ku da zuriyyar ku albarka 👨❤️👨🥰🥰🥰 wlh abun ya taba min raena
2026-09-06 20:00:46
3
I b kullun kullun :
Allah ya kara muku Zaman lpy
2026-09-07 11:11:54
0
Alhaji meyadi kademi :
mai gd
2026-09-06 10:10:45
1
Black man :
Masha Allah
2026-09-06 20:05:58
1
Muhammad Tahir Sa,ad :
yaron mamaki yake 😅
2026-09-06 22:06:13
1
@mahamatibrahim 47 :
Kay gardi 😁
2026-09-06 21:42:10
1
MX🥰📈 :
wai Meye haka
2026-09-06 20:53:24
1
Muhammad tijjani :
WOW
2026-09-06 19:07:03
1
Usman__Affan :
Dan Allah wace zata rakani outing this week🙏🏼💔
2026-09-07 07:10:17
1
To see more videos from user @zakariyya_s_yaro, please go to the Tikwm
homepage.