@cutie_tyha: Story time…..bari na fara da fashewa da dariya🤸🏻♂️🤸🏻♂️😂😂😂 farkon zuwa na Egypt gani nake idan na dawo na gama yi kudi, zan siya gida 10 mota 10 naje umrah da hajj na bude branches daban daban nayi ta party 🎉 ashe karya nake gashi zuwa na 5 😂 Alhamdulillah hakan ma 🙏🏻😩🙇🏼♀️ duk babu abunda ke zugani sai wakar nan wallahi.💔😂
cutie tyha bayt
Region: EG
Sunday 06 September 2026 11:12:42 GMT
Music
Download
Comments
maryam yobe 002❤️❤️🩹 :
cutie naga kullum kanki da attach idan zakiyi sallah yakikeyi
2026-09-06 19:32:24
61
teemarh :
Ko yanxu alhamdullahi Allah yamiki komai
2026-09-06 17:31:44
25
Auntyn ayshah🥰 :
Aunty mama cutie kina son wakarnan wlh
2026-09-06 18:58:14
11
Asap Of North 🇳🇬✨ :
Now we’re Seeing the reasons why cutie is included in your name & brand 🤭😁💗🎉!
2026-09-06 11:31:28
40
Halimatou🫧🦋 :
Wallahi burina Inje madina 😭
2026-09-07 10:35:23
29
Ameenatou🦋💙 :
Ashe bani kadae wakar nan Ke xugawa bah🥹
2026-09-06 11:23:30
6
Saleeymat♥️ :
Duk lokacin da kikaje Cairo sai kinyi using sound dinnan ai🤣🤣
2026-09-06 15:10:44
8
ʀɛǟʟ ʏǟʀֆɦʊաǟ 🦋 :
Se dake 🫡🖤
2026-09-06 14:04:36
9
Aymah❤️💕 :
Allah y kawosu masu albarka 🥰
2026-09-06 15:49:58
1
Innocent gurl☺️🥰 :
with time In Sha Allah you will achieve your goals🙏
2026-09-06 16:10:32
1
salmatybeautysaloon/makeup :
in Allah yayarda watarana zakiyi fiye da hakama da yardar ubangiji 🥺❤️
2026-09-07 15:38:42
3
Chamsiya Chekaraou :
cutie tyha bayt Collection 💕
2026-09-07 20:03:30
0
zuby makeup artist 💄 :
Masha Allah Allah ya karawa naima albarka khairan in Sha 🤲
2026-09-06 14:05:24
1
Belle charifat :
pls ki bani wanan abaya
2026-09-07 14:52:22
1
little cutie 🥰💖 :
Allah y tsare manake yaqaro lpyr Nemansu masu Albarka
2026-09-06 13:13:10
2
Oum khaleel 💋❤🤱🏻 :
A hankali in sha Allah zaki cika burinki 🙏
2026-09-09 06:44:43
2
Fatima _Aliyu_Ahmad ✨❤️ :
Duka xakiyi in shaa Allah 🙏❤️
2026-09-06 11:19:37
6
🎀zarah🌹pretty🎀 :
burin na
Madina 🤲🤲
2026-09-07 08:14:13
2
@ Rumerh 001 🇳🇪🇳🇬 :
insha Allah zakiyi wata rana 💜✨Allah ubangiji subahanahu wata'ala yamiki jagora 😍🤲 makiyanki fadawan ki muje zuwa tawan🥰
2026-09-08 07:36:10
1
S🍂 :
Idan mukayi hakuri duk abunda yake rabonmu zaizo har inda muke 😂😍
2026-09-06 20:28:22
0
FÜLĀÑĪÑ TÉÉYÑÄH🌎🌹 :
insha Allahu Zaki fi haka 🥰
2026-09-06 17:25:06
3
Rumaah sokoto🫂♥️ :
cutie please wannan abayar itace anan
2026-09-06 23:42:30
4
Princess 👑❤️ :
soon komai insha Allahu zaizo hajiyar hajiyata
2026-09-06 15:41:18
0
Fati’s Fabric Hub {FFH}. :
Nawa wannan please
2026-09-07 14:04:29
1
hadiza :
Allah sarki zakiyi chi incha'allah 😂
2026-09-06 11:27:41
1
To see more videos from user @cutie_tyha, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.