@arewatracks: "Wani ya ce matarsa shekara 7 ba ta taɓa ba shi haƙuri ba, ko a wuta za a jefa ta! 😳 Malam Lawan ya ce mace ko ke ce da gaskiya ki bayar da haƙuri don karya zuciyar miji. Mata da maza, shin kun yarda da wannan? 🤔👇 #ArewaTracks #Aure #MalamLawan #HausaTikTok #TrendingNigeria

Arewa Tracks
Arewa Tracks
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 06 September 2026 11:17:56 GMT
39160
1676
10
797

Music

Download

Comments

user6661107861828
user6661107861828 :
hmmm
2026-09-09 11:39:10
0
yushafzpgld
yushau hassankwr :
allah ya karawa malam lfy ameen ya rabbi🤲🤲🤲🤲🤲🤲ya allah
2026-09-07 18:37:39
1
bdmmmlife1
Dd :
hakane 😏
2026-09-07 10:42:23
0
abbasnaija
abbasNaija :
Ameen Ya-Rabb. Mungode mallam.
2026-09-07 05:59:12
0
aliyujibrin2days4
aliyujibril67 :
Gaskiya ne
2026-09-08 00:06:25
1
adamuumar55555
Dan_Garee_official 💯❤️💝❤️‍🩹 :
mata ana magana
2026-09-07 14:28:28
0
babujibenusman45
BABUJI ➖ BEN➖ USMAN🥰✔️ :
Mlm kenana amma ba dai Matan yanzu bah😳
2026-09-08 20:25:51
1
alisaidu53
alisaidu53 :
🥰🥰🥰
2026-09-06 11:42:22
0
danchakare_
DanChakare :
💯💯💯
2026-09-09 00:33:57
0
To see more videos from user @arewatracks, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About