@danserleem89: #yacefyp#fyp #arewa__tiktok Yanzu fa sai asamu wanda arana baya karanta National anthem ko

@C E O KANO
@C E O KANO
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 06 September 2026 11:50:31 GMT
47450
1280
90
339

Music

Download

Comments

adam.ibrahim1471
Adam ibrahim1 :
ganima namata ya Akiyi national anthem
2026-09-14 21:02:26
0
babeetah0
babeetah01 :
Ko na da dinma “So Help Me God”kawai na iya😂
2026-09-12 14:49:58
9
ali.isa.isa.abach
Ali isa Isa abacha :
nida dazu asalalan magariba nace iza aja a nasurun minallahi to da kur anima ana kes bale nijeriya haba ageramana bro
2026-09-10 20:11:38
4
mrmustapha442
Fulfuljo phones :
toh wlh ni yanzu ma na tuna ashe an chanza wani
2026-09-12 16:52:35
0
umarali4660
James ☠️✅🙏 :
wai wane ma shugaban kasarmu nigeria 🇳🇬
2026-09-08 08:20:35
1
am_legend.001
A.M LEGEND NIG LTD :
dama akoi national anthem ne a Nigeria 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
2026-09-14 19:16:29
0
mrs_oumar01
Mrs oumar💖 :
dusa awara na iya da wale shakwaf awari shakwaf 😂 ƙarshe Ace so help me God 🤣🤣🤣🤣
2026-09-14 11:08:26
0
babe.zara43
Babe Zara :
yoh ni ai mantawa nake akwai wani national anthem 😂
2026-09-11 17:25:04
1
na_ibrahim141
suleiman :
Yoh ni har nagama primary da secondary na iya shine 🤣😂🤣🤣
2026-09-13 16:51:53
0
zainablawan309
oum annur :
nifa lokacin da muna makaranta nazata haka akecewa walle shafat 🤣🤣ballantanama sabon na yanxu ko harafi daya ban iyaba🤣🤣
2026-09-11 18:54:30
1
sadiqmkumo01
sadiqmkumo01 :
Nifa harnayi makaranta ma nagama wlh ban ma iya tsohonba bare wani saboo😂😂
2026-09-12 09:45:25
1
abubakarbalagmail.com0
abu bala :
ni ainamantama na wani national anthem wlh tun shekarar da mukayi candy ni ko tsohon bani iya tunawa yanzu
2026-09-13 22:11:49
0
ibrahim33104190
Ibrahim :
wallahi nakaina manta kainanake bama national anthem ba
2026-09-12 21:20:03
1
11yagdah
YAGDAH ON TOP 👍 :
wai haryazu national anthem na Nigeria yanayine dama wllh bazata yadena yi
2026-09-12 21:46:04
0
fateemasabiu0
fateema Sabiu :
wallahi Nima namanta tsohon barekuma sabon daban taba tsayawa na sauraraba
2026-09-13 14:53:39
0
hassan.halliru.gi
H MANAGER 70 GINGA JEGA 🇳🇬 :
to wlh nidai nasan anacewa freedom kuma koshi saboda sunsa sunan gidan rediyo ne freedom
2026-09-13 10:26:05
0
junioryariboy1
Prince 👑 :
Aini ban inyaba Wllh
2026-09-12 21:18:35
0
yar_magajieh
Aminatou Adam 🫶 :
wlh Nima ban iya stohun bah
2026-09-06 14:47:56
0
sabiraumar670
mar at :
Allah Sarki yoni ko amakarantarma kawai jinake muna waqa balle kuma yanzu
2026-09-12 21:11:06
0
honourmee7
Ħõńöůř mēē 😘✈️ :
Hmm
2026-09-12 20:37:43
0
sadik3850
Yaya :
Ni saiyanzuma natuna akgaiwani abu wai shi national anthem wlh
2026-09-14 22:04:20
0
bin_ibrahim210
Bn_Ibraheem :
Allah yasa a sace wayarka
2026-09-12 21:14:34
0
mrs.ramcyy8160
💕❤️Mrs ramcyy ❤️ 7808❤️ :
rice ohko na iya😳
2026-09-12 20:49:20
0
realsuleiman19
realsuleiman19 :
tayunwa zamuyi ko ta national anthem zamuyi
2026-09-12 21:47:27
0
abbankhalid130
A.U.GAWUNA :
ni wlh nama manta da an chanxa wani balle ma nayi
2026-09-06 20:44:56
0
To see more videos from user @danserleem89, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About