Kina burgeni saboda bakya wahalar damu kamar boos bature😹😹😹
2026-09-06 13:04:03
88
Zharaou Ali Sami :
part 17
2026-09-14 12:37:58
0
@maeeshar4 :
next please
2026-09-14 19:46:42
0
zee zee :
kai amma naji dadin abinda little captain yayi wlh😂
2026-09-06 12:23:06
75
🌸حَوّا🌸 :
Little captain yafi captain shaqiyanci 😂😂💔
2026-09-06 12:38:06
21
🔐💔Princess Ayush💔🔐 :
wallahi nasha yin haka 🤣🤣🤣 saina fara sallah sai nadingayi aboye, rana daya yakamani ina sallah nace wallahi lazumi nayi yace ai ya shigo ina sallah yakoma palo🤣🤣🤣🤣
2026-09-06 15:12:01
37
❤️ BEAUTY 🔥 :
muna alfahari da ke Allah yasa kigama da iyayenki lpy
2026-09-06 12:11:03
37
Haleemou🌹🦋 :
Ama ko little captain din nan Baida mutunci😂
2026-09-06 13:24:29
12
khadijat :
ai wlh sonake yamata fatafata
2026-09-06 13:55:45
8
QURAN ACADEMY :
Aira kikace bakyaji😂
2026-09-06 12:48:32
5
Barrister👨⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-09-06 12:50:06
28
hafsat :
ai wlh antashi kaina sis 😂😂😂😂💃💃💃
2026-09-06 12:32:11
7
Safiyya D Muhammad :
😂😂😂😂 har da igiya fisabillah little
2026-09-06 12:54:39
9
Fanta ❤️ :
Next
2026-09-06 12:09:31
8
ummulkayru abdurahman :
next please 🙏
2026-09-06 12:36:12
5
user6002715629115 :
Allah kara basira 🥰🥰🥰
2026-09-06 12:11:01
6
Amalati baby, ❤️ :
haka she a dadai da ita
2026-09-06 12:44:55
6
MD STITCHES :
🤣🤣🤣allah yakara basira🤣
2026-09-06 12:38:46
6
haseenatu nur :
Allah ya kara basira🥰
2026-09-06 12:28:01
6
Noor Fatima 🦋❤️ :
Dan Allah karki dade da next episode 😩😅
2026-09-06 12:21:51
9
Aminah Buraji :
ubangiji Allah yakara basira sister🥰
2026-09-06 12:27:04
7
Jafar jawali :
wlh episode nan yamin dadi
2026-09-06 12:17:44
6
ashusha011 :
Dadina dake kina sakarmana da wuri ❤️🥰Allah ya sakamiki da alkhairi ❤️
2026-09-06 12:30:17
5
🧿Zarah🧿 :
Na matsu bai buske hegiya ba wlh
2026-09-06 13:05:24
10
To see more videos from user @zeezeebkr, please go to the Tikwm
homepage.