@hafsatabdulkarimusman: #malamazainabjaafarmahmud #nisaussunnah #islamic_video #video_viral #hijab #sunnahsak #malaman_sunnah #muslimah #allahuakbar

Hafsat Abdulkarim usman
Hafsat Abdulkarim usman
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 06 September 2026 13:54:43 GMT
90058
16603
257
853

Music

Download

Comments

meeraty66
meeraty :
haqqan
2026-10-06 11:53:02
0
suleimanshehu768
Sulaiman Shehu RAHAMA :
Allah ya qarama Malama lafiya ya jikan Sheikh ja'afar adam
2026-09-07 07:22:32
74
maisaje212
maisaje1 banus :
hakane malama Ni mace mai niqab ma ta fi man kaiu
2026-09-07 21:05:55
30
aishahafeezahennah
Aishahafeeza-hennah :
gamu nan saka niqab yanzu ma muka fara🥰 Alhamdulillah
2026-09-08 21:33:38
20
aliyut.muhammed2024
Aliyu haidar :
kichigaba yar uwa Allah ne yayi umarni Kuma shizai kawomiki nagari
2026-09-06 20:07:21
28
muhd.badaru
Muhd Badrudden🇳🇬🇩🇿🇪🇦✅ :
Allah yajikan Malam Allah yakara Miki lfy
2026-09-07 11:19:34
15
shiks956
@Shahida :
Wallahi Hakane Malama Akwai Aunty na da Take cewa ita diya mace ko arami take to Wallahi mijinta zai zo gareta.Allah yasa mudace
2026-09-12 21:37:18
8
abuqatadaassalafiyy
Muhammadkhamis husain :
Allah yajiqan malam jafar mahmud adam ameen
2026-09-07 20:13:00
14
abdulrimi74
AbdulRimi💯🆕 :
Mace Mai Niqab Duniyace Wallahi😍
2026-09-08 14:17:30
11
user26722431039
user26722431039 :
Haka nake fama
2026-09-06 23:19:58
14
sunnahvoices2
☆SUNNAH💫☆VOICES🔥 :
Allahu akbar tabbas hakayake barewa batayi gudu danta yayi rarrafeba malam kaji Tauhidi tsantsa ubangiji yajiqan shek jafar mahmud adam 😭😭😭
2026-09-07 15:33:06
7
maryammuhammad40621
Maryam Muhammad :
gaskiya ne
2026-09-07 01:45:07
13
yalai2007
@MUHAMMAD2007 :
Allah mai eko daga videon mahaifi saina iya.haske acikin al umma Allah yacigabada kareki mlm zainab yakuma jaddada rahama wa mlm Jafar
2026-09-08 10:08:20
7
user6650681611216
زهراء حباب :
Nima dai haka nake Kuma ahaka nasamu miji Kuma nayi aure alhmdllh
2026-09-09 08:31:26
17
kamiloukomilokatu
KAMAL AMANAR M SOUL :
kaji gaskiya sunna sak ☝️✅️
2026-09-07 06:58:22
11
qalbzainab
قلب زينب 🥀 :
Ni idan banfita da Niqob bah jinake kamar nikadae ake kallo 😩😂
2026-09-23 06:10:28
1
abdulazizmahmud5
abdulazizmahmud :
Allah ya haɗa mu a aljanna da Ni da babanki da ke da mama ta da baba na
2026-09-08 18:25:25
8
anas.said.dabai
Anas Sa'id Dabai :
Allah yajikan mlm jafar
2026-09-07 13:12:38
10
kamiloukomilokatu
KAMAL AMANAR M SOUL :
kaji magana ta tauhidi
2026-09-07 06:58:49
6
user2945663663837
ZAINA :
wanann gaskiyane 💖🤲🥰
2026-09-07 00:51:02
6
najmine63
Aminou Mahaman Rabiou Chaibou :
Allah bamu mata na gari amine
2026-09-21 22:10:10
2
sadeeqahmad2697
sadeeqAhmad :
Allah yasaka da alkhairi mlm wlh mata masu kiyaye dokar Ubangiji daban suke cikin Al umma Allah yashiryar damu
2026-09-15 17:45:39
3
user9429516061940
curuncy bite&treat wt evnt :
wlh karma yada miki ni lokacin da nayi aure kuma ko inna zanje da niqab so iddan lokaci yayi sai kiga anyi ya wuce
2026-09-14 05:51:43
3
markazusunnah
markazusunnah :
Allah jikan Malam jafar hakane tayi hakuri Allah zai kawo mai sonta Ay Allah yasan halin da take ciki
2026-09-16 10:48:28
3
mrsabukasim
mrs_abukasim :
Allah shi kebada mijin aure Kuma aure lokacine
2026-09-08 17:52:50
3
To see more videos from user @hafsatabdulkarimusman, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About