Display Yana nufin an chanja screen ne mutumina.
idan kuma kuka shiga settings,sai ku duba General. zakuga parts and service history.
Idan an chanja screen- zakuga an rubuta display
idan kuma battery ne- zaku unknown part.
idan kuma camera ne- zakuga camera message.
DISPLAY a turance Yana nufin 'manuniya' shiyasa abinda ya shafi screen zakuga sun rubuta display.
nice one Dr apple but there's an error in your explanation. da fatan kowa yanzu ya fahimta.
2026-09-06 16:07:18
372
Husnarrh☺️ :
Ni dama saurayina ya gama wayar dani akan iphone😂
2026-09-06 15:56:54
188
BLACK MAN 🦍 :
Na yadda dakai 🫡
2026-09-06 18:42:39
350
Auwal Sulaiman :
Anya akwai mutumin kirki a masu saida waya kuwa ?
2026-09-06 19:12:58
69
AMEER CLOTHING NG🇳🇬 :
Dr glass din face dinka pls hw mch
2026-09-06 18:05:46
8
falmata_abbaaji :
Allah yakara mana son annabi ❤️❤️❤️
2026-09-06 15:49:15
86
Halimatou🫧🦋 :
Wallahi Burina inje Makka da Madina 😭
2026-09-07 14:55:55
67
Sofresh :
masu harkar waya macuta ne
2026-09-06 16:34:43
14
SHAGALINKA Enterprises :
Inatausayawa wandazaisaya ip14pro danasayar a pamsenta🤭🤭
2026-09-06 15:28:15
39
teemarh :
Ni innatashi cenxa waya insha allah a wajenka zan siyah
2026-09-06 17:09:51
8
FRE3SH_BABA~ALI✨💸 :
Allah ya saka da alkairi
2026-09-06 16:03:54
7
M.I .Maihula global luxury nig :
Allah yasama albarka dr
2026-09-07 06:17:41
5
Sulaimanjamzzy♻️〽️ :
Original screen da non message
2026-09-06 16:13:32
5
Al Khames gombe🔹️ :
wannan maganan haka yake Dr 👌
2026-09-06 15:18:49
5
i.g.muh'd :
Dr apple international
2026-09-06 15:16:34
5
USMAN 🔖 :
Ok masha Allah
2026-09-06 15:43:51
5
itzib202 :
Jogo ake kawomana 😂😂😂😂
2026-09-06 16:30:59
5
durgu1818 :
Hakane
2026-09-06 17:03:22
5
hambali 12 :
Allah ya badakasuwa me albarka 🥰🥰🥰
2026-09-06 15:16:01
5
Deejerh💔 :
Inaso insaiiii 14pro Amma Wlh nashiga tsoro 🥹🥹🥹
2026-09-06 15:45:17
26
Mimie🥀🦋 :
Alhaji Dr Apple namu na gargajiya
2026-09-07 09:29:00
5
yusrah Zubairu :
Masha Allah 🥰 Dr Allah ya karo arziqi Mai albarka
2026-09-06 15:38:52
5
Geeboy 999 :
Ina tausayawa Wanda ya sayi wayar da nasayar a kasuwa yau 😂😂😂
2026-09-06 16:14:52
12
mukhtargadgets.spot :
Appreciate 🙏🏻🙏🏻🙏🏻Allah ya kara bashira
2026-09-06 15:15:33
9
💦🌸اسمي عسي كوتو :
Idan a wurin display an saka unknown fah?
2026-09-06 18:51:28
22
To see more videos from user @oumar_farok, please go to the Tikwm
homepage.