@premierradiong: Akan idanun mu suka tattara shanun mu gaba ɗaya suka kora suka tafi da su ~ al'ummar garin shanono #PremierRadio #KanoPolitics #BreakingNews

Premier Radio 102.7 FM
Premier Radio 102.7 FM
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 06 September 2026 15:20:08 GMT
275302
24749
284
685

Music

Download

Comments

ladan5352
DALLATU 👑🇳🇬🇨🇳📿🌏 :
Wlh duk abba ne ya jawo wannan masifar
2026-09-07 00:28:35
3
hd_realestate_limited
HD Real Estate&Int’l Interior :
Shiga abba APC wallahi b Alheri bane 🥺🥺
2026-09-06 23:39:19
15
mabroukgenenterp
BANGEESS :
Tabbas sai mun tashi tsaye kano ba garin ragwaye bane
2026-09-06 23:05:14
27
ahmad190412
Ahmad(AA) :
Allah ya isa. Allah ya isa. Allah ya isa Wllh tallahi bazamu taba yafewa ba. Allah kasaka mana tun aduniya
2026-09-06 22:11:04
8
bellominuwa4
BELLO M INUWA :
Allah sarki
2026-09-07 10:14:57
1
kabasiyuisah20
DR KID :
Wai Ina masucewa Suna jiran kachallah ? 😭
2026-09-07 21:44:48
0
user3795458373399
Atiku moussa :
allah ya isar maku
2026-10-06 06:57:41
0
usertamoremiji
AuWaL MagE :
innalillahiwainnailaihirajiun allahyasamudace daalkairi
2026-09-12 10:26:26
1
user12843915801824
victor Adam sulaiman :
Kai to Allah ya kyau ta gaba
2026-09-07 19:16:56
1
nazirkambaza
K-B-Z--💎 :
Ya Allah yakaremu dasherim mai shari amee ya Allah 🥺
2026-10-08 00:31:30
0
user2231667298269
user2231667298269 :
Dan Allah a kano wana garine
2026-09-07 07:37:45
1
user878690195
Malan farokuo :
allah ya tsare allah ya tuona a sirisuo
2026-09-06 19:52:35
2
yusuf.saleh.imam
YUSUFA DAN KANO :
innalillahi wainna ilaihi rajiun, Allah ya kawo mana dauki a Nigeria
2026-09-07 09:12:04
1
yakubuabdulkadir6
yakubuabdulkadir6 :
ya salam
2026-09-06 18:23:17
0
babbanyaya711
BABBAN YAYA 🛣️ :
to mutanen jihar Kano ya rage naku🙏
2026-09-06 19:12:32
3
dr.xaxss
RCHP: Zahraddeen haruna usman :
sannu baba
2026-09-06 17:13:24
5
fullsunnahhijab
Engr. Lawan Abdullahi :
wai a kano ,Allah ya isa
2026-09-07 16:22:58
2
yahayabage_
yahayabage tambuwal :
akoi Allah
2026-09-06 20:24:23
2
www.rabiludayyabudbori
Rabilu Dayyabu Dbori :
Allah ya kawo mana zaman lafiya
2026-09-11 18:10:11
0
paulesther81
caramel skin :
Allah sarki shanono. Ah nan nayi secondary school
2026-09-08 22:00:11
0
binassahdeekjr
BEEN ASSAHDDEEQ [JR] ¹⁰✍️🗣 :
Allah ykara kiyayewa
2026-10-07 14:38:24
0
muhammedabubakar20
muhammedabubakar :
Allah yasa mudace duniya da lahira
2026-10-07 06:29:36
0
minaya_skin_kn
MinAya_skin_kn :
innalillahi wainna ilaihi rajiun
2026-09-11 11:25:39
0
nura.001.d.warai
NURA 001 :
2026-09-10 21:07:16
0
djibril.yawale
Djibril Yawale :
next
2026-09-06 18:37:35
0
To see more videos from user @premierradiong, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About