@gentle_soul6: Sabon shiga, idan kana fama da tumbi, akwai wani abu da ya kamata ya fi daga maka hankali fiye da tumbin kansa, amma mutane da yawa ba su san shi ba.
I will save the video koda yake nasan bayi zanyi ba
2026-09-08 04:50:02
3
ÑØTÎMÊ⌚️🔥 :
ina so muyi dambe dakai😂😂
2026-09-07 08:13:48
2
Ahmad Muhammad jibril :
In na shanye chikin fa
2026-09-06 21:56:20
9
Attalili Attagazuti :
How long should someone expect changes if they are consistent???
2026-09-07 12:44:39
1
Mohammad Ab :
mene abinda zan nayi Wanda jikina bazaiyi nauyi ba 🙏
2026-09-06 19:10:36
2
yahaya hassan :
qalou innalillahi wainna ilaihi rajiun
2026-09-07 22:17:56
1
MLU Multi-trade Nig Ltd . :
Innalillahi wainnailahi rajuun muna ruwa 🥺
2026-09-07 06:08:13
0
alhajeenc :
source ?
2026-09-07 06:57:32
0
abba nasiru 🦅🦅🦅 :
ni wlh bayana ke ciao wlj
2026-09-06 18:18:59
0
K--F--D :
Innalillahi wa Inna ialaihi rajiun
2026-09-06 20:47:24
4
Subal Islam media :
Allah ya saka da Alhairi
2026-09-06 19:47:55
3
cute haseeenaarh :
yau kwana biyu da farawa jikina duk ciwo🥺
2026-09-11 07:27:41
0
kjhshsgugav :
I love what you’re doing bro but tell them the most important part is what they eat and how they eat.. you’ll never target a specific area to burn fat and you can never burn fat just by working out but also eating a lot of fat and calories everyday..
2026-09-07 08:20:08
1
Amadou Boubacar :
mun gode
2026-09-09 23:00:15
0
JIBRIL SALISU NAINNA :
Allah ya saka maka da alheri. Gashi dai 1:44AM amma wallahi sai da na gwada kuma naji dadi saisai kuma In sha Allah sai na dage dayi kullum kullum
2026-09-13 00:45:33
1
@Makinta Ibrahim4515✌️ :
na tsawan wata nawa oga 🙏
2026-09-12 07:41:25
0
LAWAN TEXTILE HJA CITY💯😎 :
Na gwada kuma ya hade
2026-09-09 02:19:00
0
Abba'settler :
gaskiya ne
2026-09-06 18:00:31
0
Ahmad.10 :
thank u for advice..🙌
2026-09-08 02:01:51
0
As.Bataiya :
bari nai save na wanan video naka please
2026-09-08 11:04:26
0
tattabarankltdefirst :
Masha Allah tuburakallah Muna Godiya kwarai Allah ya saka maka da Alheri
2026-09-08 07:51:24
0
alhabdullahigold1 :
mungode sosai Kam 👍
2026-09-16 08:14:28
0
habeebullah_image :
😂😂
2026-09-09 01:44:25
0
abbamrgrady :
Thank you
2026-09-08 16:59:27
0
To see more videos from user @gentle_soul6, please go to the Tikwm
homepage.