@ice_lyrix_heart: Aduk lokacin da nake cikin damuwa idan na kalli fuskarki acikin tunanina sai damuwar ta gushe, idan kuwa ina cikin annashuwa sai naita kwaɗayin kema ki kasance acikin haka💘 Na gamsu, na yarda, kuma na saka araina, kece zaki bani kulawar da zata sanyaya raina har na manta da dukkan ƙunci da damuwa, kuma nayi tattalin kaina, na taimaki kaina, na tsaya da kafafuna💕 Dukkan wani nau'in baƙin cikinki mallakina ne, kuma ina farin ciki da farin cikinki, bazan iya jure ganinki acikin matsala ba, zan kusanceki koda kuwa baki buƙaci tallafawa ta ba💔 Soyayyarki tayi tasiri matuƙa a gangar jikina, ta mamaye dukkan tunanina, nayi miki alkawarin zan lallaɓaki, zan kwantar miki da hankali alokacin da kika samu rauni😓 Zan jera tafiyata da taki dan shaƙuwarmu, duk da kasancewar nasan al'umma zasu fara faɗar cewa muna kama da juna,#goviral #viralvideo #lovestory #pyfツ
ice_lyrix_heart
Region: NG
Sunday 06 September 2026 19:25:20 GMT
Music
Download
Comments
🖤🫧Mamie🫧🖤 :
❤️❤️❤️
2026-09-07 01:14:47
2
Aboubacar :
🥰🥰🥰🥰
2026-09-08 05:41:59
0
dan ——🥷🏼🥷🏼musteey—🥷🏼🥷🏼 :
😭😭😭
2026-09-07 11:14:36
0
HabuAbubakar Yunusa :
💏💏💏
2026-09-07 16:17:20
0
kingshehu20221 :
🥰🥰🥰
2026-09-07 14:28:55
0
Bill King 🇳🇪 :
🥰🥰🥰
2026-09-07 13:08:19
0
boros 001🥰🥰🥰🥰 :
💪💪💪
2026-09-07 14:01:51
0
Soubiyani Houssaini :
🥰🥰🥰
2026-09-07 21:29:33
0
DAN MAMAH :
🥰🥰
2026-09-07 11:14:01
0
💫king ib💫 :
🥰🥰🥰
2026-09-07 11:03:23
0
Bachir :
🥰🥰🥰
2026-09-07 09:56:13
0
Abba Digital Prints :
🥰🥰🥰
2026-09-07 08:50:25
0
❤️🩹Jiddah 🌹 illo🥀 :
🥰🥰🥰
2026-09-07 08:19:51
1
Bin Umar mai bulawus :
🥰🥰🥰
2026-09-08 11:37:47
0
To see more videos from user @ice_lyrix_heart, please go to the Tikwm
homepage.