@abayazone8kidsclosett: Bahaushiya-room: post 2 Yaudarar kai shine yin tunanin namijin da ya gama saninki zai aureki, idan ya aureki da wane mutuncin zakiyi mishi tutiya? tayaya zaku dena zargin juna… kin dade kina mishi maganar aure yana miki qarya ko to ga inda tunaninshi yake, irin hirar da sukeyi a tsakaninsu kenan…ki tuba Ki kama kanki kina zaune mijin aure zaizo miki….Allah ya karemu da zuriyarmu daga aikata alfasha #bahaushiya_room #beaware
Abayazone8kidscloset
Region: NG
Sunday 06 September 2026 19:47:49 GMT
Music
Download
Comments
IBRAHIM LABI BNG :
wannan wa.azine
Allah yakyauta
2026-09-07 12:14:38
36
BELLO MUAZU TSANNI :
exactly 💯
2026-09-08 08:14:24
0
lukman bigy :
hmmmmmmm
2026-09-08 09:29:44
0
SPEAKER🔊FAKAI 001 :
Kehh yanzufah Ana aurensu maganar gsky
2026-09-07 23:36:14
6
FATEEMARH🖤✨ :
hakane fa 🥰🥰
2026-09-07 18:17:02
5
محمد بيل🇧💸💴🥷 :
Ah toh tell them 💯🙏
2026-09-07 22:40:44
1
yasmeen 69 :
Allah ngd makah
2026-09-07 13:27:52
5
MAHMUD DADDY AUTO :
Bitter Truth
2026-09-08 05:10:09
1
Hɪᴅᴅᴇɴ ꜰᴀᴄᴇ🥷🤦🏿♂️ :
Dan Allah Miye sunan film din
2026-09-07 16:48:03
5
Raabeeah Naaser :
Allah ya shirya mana
2026-09-06 20:00:38
5
عمز نمنذن الله :
Allah yasa masu ganewa sugane
2026-09-07 17:47:29
2
jannert ✨🤍❤️😍 :
Not in this generation that we are now
2026-09-08 01:11:39
1
London gurl❤️🥀💖🥰 :
👍 Exactly
2026-09-07 23:23:35
1
ilisman :
ni ina matukar kaunarta abin yashiga tsakaninmu wllh yanzu na tsaneta kokiranta banson gani
2026-09-07 23:41:15
0
wllh wllh wllh gaskiya ce ruwa ruwan ta
2026-09-07 16:22:16
3
Luça$ :
wallai budurwa nakeso 😘🤲🫂
2026-09-08 05:42:41
1
ALIYU APPLE :
Ai maganan gsky kenan 😅
2026-09-07 22:02:10
2
hon Ibrahim ec :
wanan haka yake
2026-09-07 12:41:37
3
Amina auwal💞 :
ameen
2026-09-07 09:14:46
5
@bafson01 :
Kaji gsky
2026-09-08 00:24:11
1
bintu salees :
Alhamdulila ya Rabb 🥰
2026-09-07 21:59:51
1
Pharm.Bee🐝💊 :
Sunkasa ganewa.. Kuma baazasu gane ba. Wlhy
Sai wacce ALLAH YA GANAR.
Aimaata. Sai addua ba hankali.
2026-09-08 01:00:54
1
Jiddah ♥️♥️♥️ :
wallahi
2026-09-07 22:24:25
1
BAIWAR ALLAH :
Allah ya qara tsaremana mutuncinmu, bakidaya
2026-09-08 08:40:11
0
To see more videos from user @abayazone8kidsclosett, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.