@hamzabalahamza:

Hamza bala
Hamza bala
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 06 September 2026 21:37:44 GMT
69071
2543
247
76

Music

Download

Comments

user9539127561553
Umar idris inusa jrgw hynkwr :
wallahi me aure Kam segodiya
2026-09-07 15:19:34
0
depot7637
depot :
Mai karanta comment
2026-09-07 19:29:11
0
sarah.baby269
sarah baby :
Me aureneyahuta
2026-09-07 22:03:56
0
ukashatadamu
Ukashat Adamu :
wallahi Mai aure yafi jindadin rayuwa saboda shi yasan Inda duniya tadosa Allah yasamudace
2026-09-07 14:08:51
40
habeebullerh
habeebou zola :
Wanda ya mutu kawai shi ya huta
2026-09-07 16:51:45
16
user6058649474539hhfhvfh
💥BËËÑ SÆÊD💥 :
Wanda Allah ya hutar suwa saboda da aure da rashinsa duka hutawa na gurin Allah
2026-09-07 16:28:25
11
ubale.sale6
ubale sale :
duniya ba hutu
2026-09-07 17:56:56
3
hussainiabubakar454
H.A.k Boy :
mai Aure Amma inyasamu tagari
2026-09-07 16:41:25
4
yawale.yola
Yawale Yola :
hum mara aure 🙏ya huta
2026-09-07 11:14:32
5
user7687620617819
B. S. R. :
idan kasamu mata tagari xakahuta akasin hka kuwa sai wahala Allah karabamudaita
2026-09-07 14:16:00
2
nigeroi14
~Dan Mama~⭐️🇳🇪⭐️ :
Ai babu hutu a duniya abokina hutu sai alayira idan anyi aiki mai kyau. Allah sa mudace ameen
2026-09-07 14:04:20
4
abdulhakimalhassa
kauru :
wannan masani sai Allah 🙏
2026-09-07 15:28:56
3
mustaphalawal900
Mustapha Lawal :
Babu saboda kowa tanada matsalar data dameshi
2026-09-07 09:14:44
2
boulou965
boulou_off_227_🇳🇪&🇹🇷 :
wanda allah yahutarshi
2026-09-07 19:30:45
1
abdulaabdul83
Abdul A Abdul :
me aure shike hutawa wlh🥰🥰🫶🏾
2026-09-07 20:11:36
1
user5041391454281
Isah Abdullahi Aliyu :
koyaya ne mai aure yafi mara aure ,sbd ya bi sunar manzan Allah Sallalhu Alaihi Wasallam 💓
2026-09-07 21:58:45
1
ibrahim_usb
Ibrahim_usb :
mai aure wlh aure ni imane ya Allah kabamu zaman lfy da matan mu wadda basada shi allah kazaba musu mafi alheri agaresu Ameen ya Allah 🤲
2026-09-07 20:58:34
2
muhammad.aliyu027
Muhammad aliyu :
Mai aure mana
2026-09-07 18:07:09
0
auwa.dan.najeriya
Awwal📿bawan📿allah📖 :
Wadda basu da aure sune suka huta 🙏
2026-09-07 16:42:43
1
abubakarbinyahaya1
ابوبكر بن يحي :
wanda yayarda da allah shene mai azurtawa
2026-09-07 20:20:19
1
sagirsulemuhammad
Sagir sule Muhammad :
mai aure shine yahuta
2026-09-07 14:06:11
3
abubakarderi
abubakarderi :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci duniya bbu tabbas 🙏🥰
2026-09-07 17:47:31
1
haidarmoh1
HAIDAR MOH :
wanda yake da shi shine ya huta abokina
2026-09-07 14:14:23
1
sagirdxx270
Engr sagir Aliyu :
wanda yamutu da Imani shi yahuta mace Akwai damuwa hmmmm
2026-09-07 20:13:12
1
toukour.yacouba
Toukour Yacouba :
Wanda ya samu salamar zuciya .
2026-09-07 22:43:34
0
To see more videos from user @hamzabalahamza, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About