@feeling.of.love68: 💔 Wataƙila Wannan Shi Ne Saƙona Na Ƙarshe... Na daɗe ina tunanin ko ya kamata in tura miki wannan saƙon. Amma zuciyata ta gaya min cewa wani lokaci mutum yana bukatar ya faɗi gaskiyarsa kafin ya yi shiru. Ban taɓa nadamar sonki ba. Ko da soyayyar ta kawo min hawaye, zan ci gaba da ɗaukar lokacin da muka yi tare a matsayin wani abu mai daraja a rayuwata. ❤️ Amma yanzu na fahimci cewa ba kowane mutum da muke so ne aka halicce shi domin ya kasance tare da mu har ƙarshen rayuwa ba. Saboda haka, ba zan riƙe ki da ƙarfi ba. If letting you go is what gives you peace, then I will let you go. 🥺 Ki yi rayuwarki cikin farin ciki. Ki yi murmushi kamar yadda kika saba. Kuma idan wata rana kika tuna da ni, ki tuna da ni a matsayin wanda ya taɓa sonki da gaske. Ni kuma zan yi addu'a daga nesa cewa Allah Ya ba ki abin da zuciyarki ke so. 🤲❤️ Ba na cewa goodbye saboda na daina son ki… Ina cewa goodbye ne saboda na gaji da riƙe abin da ba ya son ya zauna. 💔🌹
har saida nayi hawaye wllh sabida hakan ya faru dani amma nayi dana sani sosai saboda mun rabu sai da ciyon xuciya yakamata 😓😓😥😭😭
2026-09-07 00:36:16
30
nafiu T...🕊️boy's :
pls send me
2026-09-10 06:59:04
0
Ñøtøríøús çómmérndér :
ynz haka cikin halin danake ciki kenan 🥺🥺🥺
rabuwa masifa ce.... Amma duk zai wuce I believe in this ...🥺
2026-09-08 11:29:16
7
@Huzaifa muhammad :
inason nayi copy please how can I
2026-09-09 16:35:59
1
Abdullahi Atiku Al-hassan :
Wannan Sakon Fatima Ne Kuma Insha Allahu Sai Taga Wannan Sakon Allah Ubangiji Ya Hadamu Da Masoya Na Gaskiya
2026-09-10 21:29:31
2
BY Bachir UAE :
Laissez moi pleurer 🥺
2026-09-07 16:14:29
3
Umar bojo :
Allah yasa ka
2026-09-07 12:25:36
2
arogalala :
2026-09-07 15:21:38
4
Ahmad Adamu :
copy plz
2026-09-08 18:38:04
2
Sadiq Saraki Gwale :
pls copy
2026-09-08 11:08:28
1
user7419173392432 :
Alhamdullahi
2026-09-07 10:29:10
2
Ibrahim panel aa :
allh sarkira yuwa hakamuka dabudurwata
2026-09-07 15:50:13
2
ismailtashir247 :
ummm nagode
2026-09-07 10:28:56
2
ℝ𝕌𝕄𝕄𝔸𝔸ℕ(⁰⁰¹) :
wow so good
2026-09-07 08:17:04
2
usama d yari👈👈 :
uhhum kamar haka na rabuda balkisu ta Allah sarki
2026-09-07 23:45:38
1
Baiwar Allah 123 :
pls copy 🙏🏽
2026-09-07 19:55:06
1
DR ZIKE🇳🇬✅ :
wllhi nima hkn ya fru dni but bn rubuta skon rbuwa bah
wannan zaima sakona na krshe a greta🥺🥺🥺🥺
2026-09-08 14:14:35
2
officiel— king rasta /😎 :
Gaskiya ne kah birgue ni ss wlh
2026-09-07 17:49:17
1
GREATER 🫡 :
wai mata meyasa basa iya rike alwarine why why about what 😰
2026-09-07 23:36:09
1
dan sadiq777 :
pls copy😭🙏
2026-09-07 22:41:36
0
Bsr Amd :
wlh nima ayanzu haka ina cikin wannan halin
2026-09-10 14:59:47
0
S:Boi :
Hmmm Akwai illimin gaske a Cikin soyayya
2026-09-10 12:04:17
0
Eligible villager jr. :
@MB MUHAMMAD:💔 Wataƙila Wannan Shi Ne Saƙona Na Ƙarshe...
Na daɗe ina tunanin ko ya kamata in tura miki wannan saƙon. Amma zuciyata ta gaya min cewa wani lokaci mutum yana bukatar ya faɗi gaskiyarsa kafin ya yi shiru.
Ban taɓa nadamar sonki ba. Ko da soyayyar ta kawo min hawaye, zan ci gaba da ɗaukar lokacin da muka yi tare a matsayin wani abu mai daraja a rayuwata. ❤️Amma yanzu na fahimci cewa ba kowane mutum da muke so ne aka halicce shi domin ya kasance tare da mu har ƙarshen rayuwa ba.
Saboda haka, ba zan riƙe ki da ƙarfi ba. If letting you go is what gives you peace, then I will let you go. 🥺
Ki yi rayuwarki cikin farin ciki. Ki yi murmushi kamar yadda kika saba. Kuma idan wata rana kika tuna da ni, ki tuna da ni a matsayin wanda ya taɓa sonki da gaske.
Ni kuma zan yi addu'a daga nesa cewa Allah Ya ba ki abin da zuciyarki ke so. 🤲❤️Ba na cewa goodbye saboda na daina son ki…
Ina cewa goodbye ne saboda na gaji da riƙe abin da ba ya son ya zauna. 💔🌹
2026-09-11 16:44:52
0
To see more videos from user @feeling.of.love68, please go to the Tikwm
homepage.