Allah Sarki Jiya Ba Yauba😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Mai Yabo Allah Yayma Albarka Saboda Rasulillahi
2026-09-08 19:21:26
23
FATIMA AMIIN COLLECTION ✨ :
mahaifiyata natuna sosai AllAH yayimata rahma 🥲
2026-09-09 21:33:16
11
Mafan’s kitchen luxury :
A Ina yake ne please?
2026-09-08 22:06:17
13
ummu Afnan 🩶🩶🩶 :
Inajin wakar nan mamana na tuna 😭 ubangiji yajikan mamana 😭
2026-09-09 21:57:34
9
Somebody :
ya Allah narokeka chikin girmamawa da sunkuy da kai ya Allah dan tsarkin gidan nana Fatima ya Allah kabiya min bukatana na alkairi duniya da lahira albarkachin annabi mohammadu sallallahu alaihi wasallama
2026-09-07 18:58:04
16
momyn Laila :
Allah sarki mamana tanason wakarnan
2026-09-07 21:02:31
9
Neesatu Isah :
Dan Allah ina zan samu
ganin wannn bawan Allah n😭😭
Ataimaka min da address Ko phone number pls!
2026-09-07 20:30:52
10
Bara u Shu aibu :
Amina
2026-09-07 14:54:04
7
NURIYYA :
sannu uwar sharifai Mai daraja matattarar muqamai fadimat🥰