@tafarkin.tsira.tau: BAWAN ALLAH ||••|| Ya Fita harkar Jahilai ya bar su Sai Zage-zage Kawai Suke yi Amma dai Duniya ta Tabbatar da Cewa Har Yanzu Babu Wanda ya Amsa Masa Qalubalen da Ya Jefa Mu Bamu Iya Zagi ba Sai dai Azo A Zauna A Buɗe Littafai Ayi Bajakolin Ilimi Hujja da Hujja Kowa Sai Hujjar sa Ya ƙwace Shi Sheikh Triumph Wallahi Ka Kai Namiji Kai Kaɗai Gayya Allah Ta'aala ya Qarawa Rayuwar ka Albarka 🤲
Sheikh lawan Triumph A.M.V🇳🇬
Region: NG
Monday 07 September 2026 05:01:27 GMT
Music
Download
Comments
Musagarba Adamu2063 :
Ameen ya rabbi
2026-09-07 09:43:10
1
Aysherh Yousouf Abouberkar🌷 :
Allah ya taimaki Mlm yayi masa jagora, Allah Yana bayan gsky🥰
2026-09-07 11:17:10
2
Dr.Auwal :
Ya rabb kasa babu dana sani a rayuwar mu ya Allah idan jarshan mu yazo kasa mucika da imali. Allmdllh Sunnah sak👍❤️
2026-09-07 09:10:38
2
aliyu \\🤔 :
allah yaka ilimi me albarka ya malan 💯👌
2026-09-07 11:08:25
1
GISON BG@ :
💛💛Allah yaska'a Aljanna yakareka malan
2026-09-07 08:03:06
1
abdul sunnah💯 :
Allah qara lpy mllm lawan
2026-09-07 15:22:10
0
maaji451 :
Allah ya taimaki Malam
2026-09-07 14:04:03
0
IS HAQA👑👑 :
gaskiyane malam
2026-09-07 13:33:04
0
khaleed 😍✌️ ™: : :
fatan nasara mlm🥰🥰💪
2026-09-07 14:01:40
0
shafi'u yanunku :
sunnah sak sunnah gidan hujja
2026-09-07 13:53:12
0
💞 MUHABBAH r💞💞💕💞 :
Sheikh attauheed azzaman
2026-09-07 14:33:02
0
Ahmad umar bahago :
fatan Allheri malam
2026-09-07 11:54:00
0
Nura Aminu :
Malam ya akaji da karnunuka sunata haushi
2026-09-07 15:11:11
0
@A.U.M CLOTHING ✂️ :
dodan ya bidia🥰
2026-09-07 10:05:47
0
Abdullahi Sani :
wllhy Sunnah gidan hujja muhujjah,mukeso,bazagiba
2026-09-07 08:39:22
2
Zooh kano✅ :
Jan biro maganin dakikin yaro Allah yakarawa malam lafiya da nisan kwana
2026-09-07 05:13:41
1
abubakarabukar241 :
🥰🥰🥰
2026-09-07 08:47:23
1
Yusuf Umar :
🙏🙏🙏
2026-09-07 09:52:26
1
Nureeen❤❤🤲 :
🥰🥰🥰
2026-09-07 09:04:58
1
KARATUKAN MALAM LAWAN TRIUMPH :
👍👍👍
2026-09-07 08:42:35
1
𝑭𝒓𝒆𝒔𝒉√.𝒄𝒐𝒎 :
🥰🥰🥰
2026-09-07 09:29:58
1
MUSTAPHA MHAMMED :
🥰🥰🥰
2026-09-07 06:58:02
1
Musa Abakar m :
🥰🥰🥰
2026-09-07 14:50:19
0
Prince nazee :
👍👍👍
2026-09-07 10:14:24
0
Aboubacar Dit Akarami :
🥰🥰🥰
2026-09-07 12:03:19
0
To see more videos from user @tafarkin.tsira.tau, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.