Malam Ibrahim Allah ya kara yassare maka fadin girman shugaba SAW
2026-09-09 17:27:27
19
Abdou Razak Arma yaou :
Allah kabarmu da annabi Muhammad s a w 🥰🥰🥰🥰
2026-09-08 07:40:01
29
hassanu kajazuga :
Kai La Ilaha Illallahu muhammadu Rasulullahi Sallallahu Alihi Wasallam Wllh Da Sauran Malamai Haka Suke Da Duniya Ta Zauna Lafiya Allah Ka Azurtamu Da Tsanananin Qaunar Shugaba S. A. W